KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅
7 parts Complete LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️