ZAFIN HAWAYENA(COMPLETE)✅
49 parts Ongoing "A ganinka wannan shine adalcin da zakayi min, matsayina na matarka amma idan zakayi kwanciyar aure dani sai dai kayi min fyaɗe, wannan wace irin azabtarwa ce, ni ba zan taɓa hanaka haƙƙin ka na aure ba, amma muguntar da kake min ta isa haka, likita ya tabbatar min da cewa gabana yana gab da ruɓewa. Zayyan ka tausaya min ka riƙa sassauta min, ina son in ɗanɗana daɗin soyayya kafin in mutu."
Labarin Amatul-ahad wadda ta taso cikin maraicin uwa, kuma tayi auren jeka nayi ka, wanda ta gwammace gara zaman gidan ubanta akan gidan mijinta, labarine daya faru a gaske, labarine mai cike da ɗumbin darussa musamma ga wanda basu yawaita ambaton Allah a lamarunsu.