MUHABBATIL QALB by Asmy b Aliyu
Labari akan, ilar muamala tsakanin macce da macce, sakacin iyaye da rashin kulawarsu ga ƴaƴansu wajen cuɗanya da ƙawaye ko waɗanne iri ba tare da saka idanuwa ba.
ALBI (My heart) ❤️by Khadijat Abdullahi Shehu
"Ina ruwanki da Rayuwata ? Ko mutuwa kika ga zanyi ina ruwanki? Humaidah kin takurawa rayuwata, nace miki bana san alaƙarmu dole ne? Ko ce miki akai idan na rasa ma...