KANKI KIKA CUTA

By YoungNovelist4

6.3K 287 5

Labarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find ou... More

Episode 1
Episode 2
Episode 3
Episode 4
Episode 5
Episode 6
Episode 8
Episode 9
Episode 10
Episode 11
Episode 12
Episode 13
Episode 14
Episode 15
Episode sixteen
Episode 17
Episode 18
Episode 19
Episode 20
Episode 21
Episode 22
Episode 23
Episode 24
Episode 25
Episode 26
Episode 27
Episode 28
Episode 29
Episode 30
Episode 31
Episode 32
Episode 33
Episode 34
Episode 35
Episode 36
Episode 37
Episode 38
Episode 39
Episode 40
Episode 41
Episode 42
Pictures of Saleem and Saleema in Dubai
Episode 43
Episode 44
Episode 45
Episode 46
Episode 47

Episode 7

124 6 0
By YoungNovelist4

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

karku manta novel  d'ina na kuɗine mai son karantawa zai iya biyan ƙuɗi ta banki kota kati,bayan angama free pages.

Musa Khadijat Nana
0029001824
Unitƴ bank
Sannan kanuna shaidar biyanka ta whatsap dina
07069688588.

Masu son biya ta hanyar kati kuma,ku tura ta wannan number.MTN
07061651640

Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

Dedicated to
Maman Ahmad wannan kyautar takice,ina godiya matuƙa.

Hafsat Kibiya ina jinjina kokarinki gurun farantamin.

Umar Dalha har yanzu kai nawane ,kai na musammannne saidai nace rabbi yabar ƙauna.

Deeja One love ƙauna ɗaya tak agareki.

Aysha Abubakar maisaka marubuciyar Hilwana ina gaisheki sosai.

Anti Ameena ina godiya da nuna kulawarki kan rubutuna.

Madina(Miss eeƴ) Marubuciyar RUHAL QALƁ ina gaisuwa.

Fans duka Young-Novelist tana godiya da ƙauna.

Free Pages.

EPISODE SEVEN✍️
✨HALEEMA✨

Da sassafe suna tashi suka kimtsa sukayi break fast suna jiran Saleem yazo yaɗaukesu ,wayartace tayi ringing baƙuwar number tagani sai taƙi ɗagawa harta tsinke nan take wani ƙiran yasake shigowa Falmata dake zuge jakarta tace"ki ɗaga mana kika sani ko wani abunne,ɗagawa tayi tare da sallama,ba'a amsaba saiji tayi ana magana cikin isa da taƙama me maganar tace"dafatan baki manta kashedina agarekiba inma kinmanta bari in tunasar dake Saleema Tameer Saleem banaki bane bai dace dakeba dani ya dace tunkafin namiko mugun aiki kifita daga hanyar abinda nakeso inbahakaba saikinyi nadama mara misaltuwa,murmushi Saleema tayi tace"kinyi kuskuren ƙiran Saleem naki baiwar Allah don kisani niƙaɗaice acikin zuciya da masarautar ran Saleem Tameer kuma nasan bazaitaɓa son mace irinkiba wacce bazata iya saka ɗa namiji yasota ta hanyar gaskiyaba sai ta hanyar yin barazana ga uwar ƴaƴansa to inkin manta bari intunamiki ni Saleema Tameer mai rabani da Saleem sai mutuwa ke infact bari infaɗamiki mutuwarma tare zamuyi,and let me warn you daga yau karki kuskura kiƙara ƙirana stupid fool kucaka mara aji mebin Mazan Mutane daga haka takashe wayar,Haleema tace"kinyimin dai-dai duk randa taƙiraki karki ragamata donnaga alamar batada mutunci,itakuwa Haleema bayan Saleema ta katse ƙiran tabi wayar da kallo tare dayin kwafa tace"wlh Saleema zakigane kuskurenki zakisan kingayamin magana saina ɗanɗana miki baƙin ciki da takaici a rayuwarki ta cillar da wayar tana tunanin hanya mafi sauƙi na azabatar da Saleema cikin sanyi".

Ƙarfe sha ɗaƴa dai'-dai suka isa kano daganan Saleem suka hau jirgi zuwa ikeja itakuma Falmata zuwa maiduguri,a ikeja suka sauƙa daganan suka hau mota zuwa lagos Island,sai yamma suka isa,da isarsu kowa yayi hanyar gidansu duk yadda Saleema yaso Saleema taje tagaida Mahaifiyarta taƙi tace"kowa yaje daga baya amma itakam saitafara ganin mamanta".

Mamar Saleema kamar zata cinye Saleem tana sannu da zuwa ɗan albarka kasha hanya duk tacikasa da kayan sha dana ci harda kayan marmari ga abinci kala-kala,saida yaci yasha yayi wanka tukun yaje gun mahaifiyarsa ,tana zaune akan kujerar dining tana feeding ɗin Saleema wacce takemat rakin ita tagaji, tasake da Mummy sosai kamar ita tahaifeta don Ummi data haifetama bata sake mata jiki tafaɗa mata damuwarta hakama Saleema yafi shaƙuwa da Mummyn Saleema,zama yayi a ɗaya daga cikin kujerun yace"wlh Ummi kina shagwaba Saleema dayawa she is no more a baby fa,Ummi tace"to ina ruwanka da ƴata ,ah ah Ummi maida wuƙar munsameku lfƴa?,lafiya ƙalau ya gida ya mutan jigawa lafiya lau duk suna gaisheku,saida taci ta ƙoshi sannan tazo ta zauna tana kallon Saleem wanda shima ita yake kallo ko ƙiftawa babu don sosai tayi kyau cikin doguwar riga pink armless takama gashinta mai tsayi gida biyu kamar wata ƴar baby tayi kyau sosai,cikin ƙasa da murya Saleem yace"u look adorable sweetheart,murmushi tayi tace"thank you honey,zai sake magana Ummi tace"..daughter kije kigaida Mamarku kidawo kicemata nima ina zuwa,toh Ummi saina dawo daga haka ta tashi tawuce ɓangaren Mama.

Ke Fareeda wlh da idona nagansa yashiga ɓangaren Mamar wannan shegiyar,cikin tunzurata Fareeda tace"maza ki rangwaɗa kwalliya kije  karkisa wasa,wanka tashiga a gurguje tayi kwalliya sosai tasa riga da wando duk sun matseta tayafa siririn gyale tanufi ɓangaren Mama"

Da isarta Mama ta shaidamata cewa" suna ɓangaren Ummi ,tana tafiya tana tunanin to shidawaye da Mama tace"suna ɓangaren Ummi da wannan tunanin taƙarasa amma bata kawo tunanin da Saleema yazo ba"

Da shigarta tasameshi zaune  yana danna waya murmushi tayi ta ƙaraso zata zauna kenan Saleema tafito tana"Honey wlh banga zobenba,shima da murmushi yace"oh Ummi tafita shine kikecemin Honey to a kunnenta tana dariya taƙaraso zatayi magana sai kawai taga Haleema cikin murna taƙaraso tana rungumeta tana"suprise Bestie i missed you,ɓoye ɓacin ran dake fuskarta tayi ta rungumeta tace"missed you too,ai naje gaida Mama shine tacemin kunanan ta juya gun Saleema cikin yanga tace"Ya Saleema sannu da zuwa shine kukamin zuwan bazata,cikin basarwa yace"eh wlh ai bahakama naso suprise ɗin yakasanceba amma karki damu watarana zanmiki wanda yafi wannna haɗuwa,sarai tasan magana yafaɗa mata amma saita basar tace"habibty bari inje zan dawo anjuma,oh fita zakiyi amma Bestie yaushe kikafara saka wando haka da murmushin yaƙe tace"yau kawai nasa daga haka tawuce cikeda cin alwashi kala-kala araɓta don sosai abunda Saleem yamata yayi mata ciwo"

Tana huci taƙira Fareeda tayi tace"Fareeda kinji me wannan guy ɗin yamin to wlh nafasa binsa ta hanyar sauƙi ,calm down mana Haleema meyafaru?,cikin ɓacin rai tazayyanamata abinda yafaru,Fareeda tace"kiyi haƙuri karki bari Saleema tasan shirinmu  kinga dole saikin sa haƙuri da juriya amma ki aiwatar da abinda nasaki anjuma nasan bazai tsallake wannna tarkon ba amma fa becarefull,ohk Fareeda nagode"

Love zanje gunsu Muhammad anjuma zan dawo take care ya mannamata peck yafita,zama tayi tana tunanin wacce taƙirata dazu don sosai abin yafara damunta,tana cikin tunani aka ƙira layinta ,kallon number tayi tukun ta ɗaga batare datayi maganaba,Saleema Tameer taji kinshigo gari sannunki da zuwa dafatan kin shirya tarbata a matsayin matar Yayanki Saleem Tameer,naga alamun kinada taurin kai da nuna kema watace to tun wuri kicire samun Saleem aranki don Saleem nawane dag haka takashe wayar,sosai maganganunta suka shigeta ita batada kokonton  akan son da Saleem kemata amma miye alaƙarsa da me ƙiranta awaya ita tana tsoron mutanen dake cikin duniya da wannna tunanin bacci a kwasheta akan kujera".

Sai magrib yadawo lokacin Saleema taje gun Haleema suna fira,Saleema tace"Haleema kwanannan anata yawan ƙirana a waya ana min barazanar rabani da Ya Saleem tun abin baya damuna haryafara damuna Haleema ina bala'in son Ya Saleem kuma nasan shima hakane bazaiso wata bayanniba amma narasa taya wannan take ƙirana tanamin barazana,ni nasan Ya Saleema bazaitaɓa sontaba amma ina tsoron mutane musamman mace,sosai maganar Saleema nacewa Saleem bazaitaɓa son wata ƴa mace bayan itaba ya ƙonamata rai amma saita basar tace"karkidamu zamu samu mafita kinga dare yayi gobe mayi magana".

Jikinta a sanyaye tawuce gida don" Haleema bata nuna kulawarta kamr yadda takeyiba ,don da dane dasaita ƙarbi number tajamara kunne amma yanzu sam ta lura Haleema ta canza kwata-kwata bakamar da ba,da shigarta ko kallon Saleem dake zaune da Ummi a parlour batayiba tawuce ɗakinta tafaɗa gado tafashe da kuka sosai,tarasa mafita last hope ɗinta itace Haleema amma gashi bata nuna wani kulawaba akan zancen".

Ummi ta kalli Saleem tace"Son jeka duba meke faruwa nasan de Saleema ko batamin maganaba zatama ayanayin data shigoma nasan ba lafiyaba,tashi yayi zuciyarsa na bugawa yashiga ɗakin".

Tana kwance tana rera kukanta a hankali ya hau gadon yana ƙiran sunanta amma shiru,ɗagota yayi  kawai tafashe masa da kuka sosai nan da nan ya rikice yafara tambayarta meke damunta,cikin kuka tafaɗamasa abinda yake faruwa,cikeda rarrashi da nuna kula da soyayya yace"...Saleema ko da rai ko bayan rai inason kisani ninakine ke kaɗai bazan taɓa son wata ƴa mace bayan keba,itama me ƙirannaki tasan da hakan don nasha faɗamata ni banasonta inada matar aure,ko bakiyarda da son danakemikiba ne ?,kece fa bugun zuciyata cikon burina kina zaton zuciyata zatamin alfarmar haɗa soyayyarki da wani?,ko kusa Saleema inamiki son dabakowane abokin rayuwa bane zaima abokin rayuwarsaba,inamiki son da zan oya sadaukar da komai nawa inhar zakiyi farinciki,zancen wata can yadaina damunki kicireta cikin lamuranki ki dauƙi zancenta a matsayin babu kinji My Saleema".

Sosai taji nutsuwa da zancensa kawai saitayi murmushi ta kwanta a jikinsa tace"nagode ya Saleem Uhibbuk,da murmushi ya amsa mata Uhibbuki kaseeran Hayatee(inasonki sosai Rayuwata),bakinsu ya haɗa don ta kunnamasa wuta data kwanta a jikinsa,sosai yake son Saleema kuma a yanayinsa na mabuƙaci yanakai zuciyarsa nesa daga alfasha amma yau yakasa hana kansa taɓa jikinta da sunan sha'awa,jikintane ya ɗau rawa ɗon wannan kiss ɗin ya banbanta da wanda yake mata a matsayin ƙanwarsa yau yayannata yasata cikin wani yanayi,kwantar da'ita yayi tare da tsugunnawa akan gwuiwowinsa yacigaba da kissing ɗinta daga cikinsa zuwa kafarsa yana ƙasa daga ƙirjinsa zuwa sama kuma yana kan gadon,zare bakinsa yayi daga nata yana maida numfashi itakuwa can ƙarshen gadon takoma takwanta tanamejin kunyar abinda shiga tsaƙaninta da yayannata.

Fita yayi daga ɗakin yana haɗa hanya don sosai yaji yana ɓuƙatarta a wannna lokacin,ɓangarensu ya nufa yashige ɗakinsa tare da hayewa gado ya kwanta idonsa a rufe,ba zato ba tsammani yaji muryarta tana cewa"Ya Saleema meyafaru naga kafito a birkice hankalina ya tashi shine nabiyo naji kome yafaru,banza yayi da'ita don a wannan yanayin maganarsa bazaimata kyau ba,zama tayi kusa dashi tare da riƙo hannunsa tana murzawa tare ma mammatsawa,wani yar yaji don haka cikin sauri ya fizge hannunsa tarw da tashi ya kifamata wani bahagon mari wanda yasata ganin taurari cikin kakkausar murya  yace"inke ƙaramar iskace to ni nafi ƙarfinki abinnakima harda karuwanci dakika biyoni ɗakina mekike nufi mekikazo nema namiki,to ni nafi ƙarfin haɗa jiki da irinki sanin kankine dukda kin girmi Saleema amma tafiki komai infact ni amatsayin namiji nake kallon duka matan duniya musamman ke,daga yau don't make any attempt of coming near or talk to me,karki sake nuna kinsanni koda gaisuwane,na tsaneki bazan taɓa sonkiba i Hate you Haleema kodan cin amanar dakikayima ƙawarki na tsaneki,kuma duk mugun nufinki akanki zai ƙare,murmushin takaici tayi don sosai maganganunsa suka ƙonamata rai tace"zakayi nadamar faɗamin magana dakayi watarana zakasan kaƙirani da karuwa da ƴar iska wlh Ya Saleem saika koma kana roƙon nasoka na aureka sak..bata ƙarasaba ya sharara mata maruka har biyu ya nunamata ƙofa yace"get out of my room ,ƙaramar yarinya dake harkinsan kishigo ɗakina tokisani a ahlina babu mazinaci ko fasiƙi and kibuɗe kunnuwanki kiji wlh inkika sake shiga sabgata kota Saleema saina saɓamiki,rai a bace ga hawaye nafita a idunuwanta tace"zanfita daga ɗakinka amma am sorry kasani Saleema bazata yarda da zancenkaba ,eh amma ni nasani bai bari tasake maganaba ya turata waje ya bugo kofar tare da murza key,fita tayi daga gidan da gudu tana kuka,don ba'a taɓa cin mutuncinta kamar na yau ba.

Tohm Haleema aike kikajama kankii.

Taku a kullum YOUNG NOVELIST.

My Novel is not for FREE.

YOUNG NOVELIST ✍️

Continue Reading

You'll Also Like

85.2K 5.7K 50
Story Of Aaradhya With Her Brothers Read For More
18.5K 910 23
WHEN YOU FALL FOR YOUR BESTFRIEND peep to know inside๐Ÿ˜‰
408K 22K 64
#1 Mistakes - 07.07.18 #3 Spiritual - 19.06.18 #1 Mistakes - 27.08.18 #1 Mistakes - 16.10.18 #3 Inspirational - 26.10.18 #1 Inspirational- 10.11.18 #...
1K 131 13
"So far, about morals, I know only that what is moral is what you feel good after and what is immoral is what you feel bad after." -- Ernest Hemingway