shekara nawane karanchi ga mai haila kafin ya dauke?
tsawan yini da dare wato (sa'a 24) in har ya kasa da haka to istihala ne ba haila bane.
hukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce h... More