Episode 34

105 7 0
                                    

KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

     ✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

             🌼
Vote and follow me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

My Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Episode Thirty  four✍️
(Sanyin idaniya)II
  
Buɗe ƙofar yayi yana mai kallon saitin ta, carab idanuwansu suka sarƙe dana juna baiyi wata-wata ba ya ƙarasa ya rungumeta gam ajikinsa, yana sauƙe ajiyar zuciya sam yama kasa magana ita ma shigewa tayi jikinsa, saboda ba zata iya kwace kanta daga riƙon daya mata ba tayi lup abin ta, daƙyar ya iya buɗar baki yace: "Saleema why, ɗagowa tayi ta jefa idonta cikin nasa nan da nan ya kawo ruwa sai kuma ta raɓa ta gefen sa, ta shige parlourn da gudu ta faɗa jikin Ummi ta saki kuka sosai, rungumeta Ummi tayi cikin murna da ganinta tace: "yau gani ga Saleemata nagode Allah, daƙyar Ummi da Abban Saleem  suka rarrasheta tayi shiru, Abban Saleema da Mama kuwa sai binta suke da harara musamman Mama wacce ta kasa yin shiru, amma Jiddo zata mata faɗa in ta yi magana sai yasa tayi tsit amma faɗa na cinta, da sauri Saleema ta durƙusa ta gaida Abbanta da Mama babu wanda ya amsa sai ma Mama da tafara faɗa tace: "lalle Saleema ɗinmu baki bamu daraja ba ai kyeba mijinki kuma ɗan uwanki ki kalli halin da kika jefa shi duk ya rame saboda ke to ko kice autar mata ne akanki aka fara yima ƴa mace kishiya dazaki gudu kisamana hawan jini to tunda bamu isa dakeba kifita kibar gidan yanzun tunda kin raina mutane,kuka Saleema tafara wiwi tana bawa Mama haƙuri Ababntama yace"Saleema kinbani mamaki yau ace Saleem zaki gujema wanda na tabbata inshine zai tsaya agefenki amma dayake bakida tunani kinsan yana wani hali amma kika shareshi da samun taimakon Umminku don nasan tasan inda kike,kawai tana biyema farincikinkine dukda tasan ɗanta na cutuwa,ke yanzu ko kunyar abinda kikayi bakayiba kina tare da Umminku kinsandai soyayyar ɗa da mahaifi amma ta jure take biyemiki dukda ba dai-dai kikeba ko albarkacinta baici ki dubaba balantana shi kansa Saleem yamiki halacci nan de yayi ta faɗa Saleema nata basu haƙuri tana kuka,Saleem a sanyaye yace"Abb dan Allah kuyi haƙuri Mama kema kiyi haƙuri kunsan har yanzu Saleema yarinyace kwata-kwata bata wuce ashirin da ɗaya zuwa biyuba dan Allah kuyafemata ta tuba bazata sakeba ko yaƙarasa zancensa yana kallon Saleema,girgiza kai tayi da sauri alamar eh,yaci gaba da cewa"Jiddo dan Allah kibasu haƙuri,aikuwa dama jira take nan tafara faɗa tace"a'a Saleem kabarsu su nunamin iyakata suma sun haifi ƴaƴa sunsamin jika agaba zasu cinye ni dama nasan Sufuyanu da matarsa basasan Saleem,yo inbahakaba namiye zakusata agaba kuna mata faɗa saboda ni bakwajin kunyata ko ,mijinnatama ya yafemata wanda tama laigin kenan amma dayake kune shine kukasata agaba kuna faɗa nasan da Saleem baiyi maganaba dukantama zakuyi nan tafara matsar kwollah ,nan Abass da Ammi da sauran jama'a suka fara bata haƙuri da alƙawarin komai ya wuce Allah yakiyaye gaba,nan Abban Saleema yayi addu'a tare da musu nasiha kan riƙe add'ua da sauransu,Saleem babu abinda yakeyi sai kallon Saleema gani yayi tasake girma da kyau,Jiddo tace"to tunda kishiyartawa tadawo ai saiku wuce gidanku mu kubarmu anan Allah ya tsare ,Mama tace"Jiddo abari sai gobe ko naga yanzu lokaci ya wuce,Ummi tace"komai a kammale yake su tafi kawai sai gobe Allah yamuku albarka,haka Saleem yatashi amma Saleema ƙeƙam taƙi tashi don wlh ita batason tafiya yanzu tafison sai sungana da Falmata,watta tsawa Abbanta yamata aikuwa da sauri ta tashi hartana shirin kifawa tabi bayan Saleem,a waje kam ƙin shiga motarsa tayi tafara tafiya da ƙafarta zuwa gate,ba zata ba tsammani taji anyi sama da'ita tayi wani irin ƙara a  tsorace tace"wayyo hamma Saleem nashiga uku,murmushi yayi yace"am the one dear,yes Hamma Saleem ɗinkine,bai direta ko'inaba sai gaban motarsa nan yaja yayi hanyar gidansu zuciyarsa fal farinciki.

Da mamaki ya danna kan motarsa cikin gidan ganin ancanza paint ɗin gidan parking yayi yafito tare da buɗe mata amma taƙi fotowa ,ganin zai ɗauketa yasata fitowa tana goge hawayenta,ƙiran Falmata ne yashigo wayarta dasauri ta ɗaga tafashe da kuka,baki sake Falmata tace"dallah Malama yimin shiru kinzo gidan miji zakimin kuka ai yanzu nazo gaida Ummi akacemin yanzu kuka tafi,shine ko ki ƙirani saboda karnazo nabaki takwararki tahanaki shan love,ganin Falmata tsiya takeji yasata kashe wayar tana kukanta,Falmata kam murmushi tayi tace"alhamdulillah".

Shigewa yayi itakuma ta tsaya ganin ko'ina da duhu gata da tsoro yasata shigewa  bin bayansa da gudu,karo sukayi a mashigar parlourn tayi saurin yin baya zata koma ya riƙeta tare da janyota zuwa jikinsa  yana sauƙe ajiyar zuciya mai ƙarfi yana sake cusata jikinsa nan danan jikinta yafara rawa cikin rawar baki tace"Hamma Saleem   kadaina zanyi wanka magrib tayi zanyi sallah,cikin kunnenta yace"muje in tayaki dan Allah kinji Mrs Saleem,zamewa tayi tawuce ɗakinta tana shiga sai kallon ɗakin take komai an canza mata komai blue da fari,kayan akwatintanta kuwa sunanan tsaf saima ƙananun kaya dataga an ajiyemata akwati ɗaya babba,ko'ina sai ƙamshin turaren wuta yake,wanka tayi taɗauro alwala,tana fitowa tashafa jikinta da lotion ƙaɗan sannan tasa doguwar riga tasa hijab dai-dai aka ƙira sallah,binsu tayi tagabatar da sallah sannan tafara azkar har aka ƙira isha'i ta tashi tagabatar,tana idarwa ta kwanta akan gadonta tare da juyawa ƙofa baya,bayan kamar minti biyar saigashi yashigo bakinsa ɗauke da sallama,amsawa tayi batare data jiyoba,ƙarasowa yayi yace"tashi muyi magana,jin alamun yakoma Hamma Saleem in zai hukunta mutun gasata tashi idonta na cikowa da hawaye,ko kallonta baiyiba yace"tashi kije kiyi alwala,cikin muryar kuka tace"Hamma Saleem da alwalata yace"good tashi muyi sallah,haka badan tasoba ta tashi suka gabatar da sallar da manzo ya umarcemu da muyi sannan yakama kanta yafara mata addu'ar da manzon tsira ya koyar kamar haka,ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAIHI WA'A UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIHI,bayan yagama yamata tambayoyi akan addini kuma ta amsa,plate ɗin dake gefensa ya ɗakko ya buɗe,wani ƙamshine ya bugi hancinta tayi saurin kauda kai,badan tasoba yafara bata batafi ci huɗuba tace"Hamma Saleem na ƙoshi dan Allah kabarni,yace"to kisha madarar yamiƙamata madara mai sanyin daya tsiyaya a cup,ƙarba tayi tasha kaɗan tare da wucewa tayo brush tazo ta zumɓula hijab ta kwanta,shikuwa yana gamawa ya tattara kayan  yakai kitchen sannan yadawo yayi brush tare da kashe duka electrics ɗin dake amfani ya kulle ko'ina sannan yashigo inda Saleema take ya kashe wutar ɗakin yabar deem light tare da hayewa gadon.

Shigewa jikinta yayi kamar zai koma ciki babu abinda zakaji daga ƙarar AC sai sauƙar ajiyar zuciyar Saleem,itakam Saleema yau kam ta sadaukar angama da'ita don irin ranar da take tsoro tazo ,lalaubarta yafara batare daya mata maganaba ,saurin riƙe hannunsa tayi cikin muryar kuka da sakalci tace"Ham...Hamm..Hamma Saleemmmm kadaina zan suma banasooo dan Allah wlhh ban..bata ƙarasaba taji sauƙar bakinsa akan nata ,idanuwanta ta fiddo waje tafara koƙarin ture bakinsa amma Saleem yahanata,haka tanaji tana gani yayi ta tsotsar bakinta da harshenta iya son ransa ,daganan kuma yafara ƙoƙarin kunce zanin dake jikinta...

Ku kasnace tare da YOUNG-NOVELIST.

kusa ƴan uwa da abokan arziki Suyi reading,voting da kuma following ɗina a wattpad,hakan zaisani murna da godiya agareku.

Autar MARUBUTA.

Vote
Read comment

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now