Episode 25

103 4 0
                                    

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
http://

Blog:
prowritersnovels.blogspot.com

       💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.
Wannan page ɗin nakune ƴan Paiɗ group inayinku over comment ɗinku nasani nishaɗi.

duk masu comment na paid grp inajinjinamuku One love

Episode Twenty Five.
Conciliation(Sasantawa)

Abu kamar wasa Ummi takai ƙara kotu harda saka ƴan sanda zuwa ɗaukar Saleem akan ɓatar Saleema su Fareeda kuma akan sharrin dasukama ƴarta,Abban Saleem yaso hanata amma taƙi saurarensa su Mama kam basusan meke faruwabama saikawai sukaji wai Ummi takai ƙara don aranar Saleem nagun Mama sukaji Sallama bayan sun amsane sukabada izinin shigowa ,polisawane su uku bayan sun nuna id ɗinsu sukace anbasu damar zuwa kama Saleem akan ɓatan Saleem,galala Mama ta tsaya kallonsu Abba ma yafito yana cewa meyafaru,cikin mamaki Mama ke masa bayanin abindakefaruwa,kafin yayi magana Fareeda taƙirasa tana kuka tace"Saleem muna asibiti yanzu aka kawomana sammaci daga kotu wai ankai ƙararmu munma Saleema shaiɗa bayan munkoreta daga gidanta,Innalillahi kawai su Mama suke nanatawa basusan Ummi abinnta yakai haka tayi fushi sosai,cikin mamaki Abba yaƙira Abban Saleem yana ɗagawa yace"mekefaruwane haka naji ana zancen zuwa kotu ganan kuma ƴan sanda sunzo zasutafi da Saleem,Abban Saleem yace"eh nasan da maganar zuwa kotun kuma nima nabada goyon baya amma zancen Saleem kam bansaniba kuna inane yanzun,Abba yace"gamu acikin gida bamutafiba tukun,jin haka yasa Ummi wacce tajo komai ta tashi tafita tayi ɓangarensu Mama,da zuwanta ko kallonsu batayiba tace"police mekukejira kuka tsaya baku tafidashiba yafaɗi indayakaimin ƴaraba,Abban Saleema ne yace"haba Ummin yara ai abun baikai hakaba mu zauna ayi magana a janye ƙarar da'akayi sannan abar Saleem Saleema kuma insha Allah za'a ganta kuma kowane lokaci gaskiya zatayi halinta,dakyar akasamu Ummi tazauna ranta na tafasa ,Saleem kam yagatakansa uwarsa dakansa zatasa a kullesa Uhm ,Abba yace"dan Allah kijanye maganar kotunnan kuma abar zancen tsare Saleem"

Tace"Yaya dan Allah karkashiga zancennan kabarni in hukunta mutanennen da ƙazafin dasukama Saleema ,bagan sunhanata sukuni zasu bita da sharri,Abba yace"kibarsu da Allah kawai daƙyar suka shawo kanta amma tace"Saleem ya nemo Saleem koshima ramakasa a kotu ya salwanrar daita,dakyarde akasamu ta haƙura aka sallami uan sandan, bayan ta jaddadamusu suje sujawa su Fareeda kunne inbahakaba taje da kanta".

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now