Episode 22

114 5 0
                                    

Vote and follow as u read 💪🙏

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

       💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO
Anti Zainab Muhammad
Ukashat Muhanmad Bello.

Episode Twenty two✍🏻
Skirmish(Fitina)

Amarya Falmata kuwa Muhamnad yasameta yadda yakeso cikakkiyar budurwa har yadda beyi tsammaniba sosai tasha jiki dukda ta yafa zanin jarumta amma hakan baihanata kukaba,washegari shiya tainakanata tayi komai sai sinne kai take ita kunya,shide murmushi kawai yakeyi sai wani tattalinta ake.

Bayan ta tashi daga baccin daya ɗauketa bayan sallar asubane tayi wanka tashirya cikin doguwar riga mara hannu takama gashinta da ƙaramin ribbom tayi kyau dukda ba kwalliya a fuskarta,kitchen ta zarce ta ɗaura ruwan shayi dayaji kayan ƙamshi irinsu kanunfari da su na'a na'a dadai sauransu sai ƙamshi ke tashi yana dahuwa mai kyau bawai tafasa ɗayaba sbd wasu shayinma basu iya dahuwaba ko lipton kaɗai kikasa amma kikabari yadahu sosai ɗanɗanon ba ɗayabane ta juye a flask,sannnan ta soya irish patoto da kwai ta zuba a warmers tayi ɗakinta dasu bayan ta ɗauki fresh yoghurt da kazar da Ummi tabata da cin-cin da dibla da alkakainta duk ta ɗebesu takai ɗakinta,tana zuwa tazubasu a fridge warmers kuma ta ajiye a inda yakamata,zuba iya cikinta tayi tacinye sannan takoma kitchen ta wanke ta gyara koina tsaf tabarmusu gidan,gun Ummi tafara biyawa fuskarta fal murmushi don ji take yau kamar batada damuwa sbd Ummin sam batabari tasa komai aranta duƙda can ƙasar zuciyarta akwai rauni,da fara'a Ummi ta tarbeta cikin kula tace"daughter harkinfito to zauna muyi break,cikin shagwaba tace"Ummi ai nayi girki harnacima,cikin murmushi Ummi tace"to shikenan amma dagayau kina zuwa kina karba kinji babyna,gyada kai tayi cikin soyayyar Umminnata kuma uwarmijinta tace"Ummi kinga har goma tawuce Falmata tunɗazu take jirana bari inje kartayi ta jira,to ƴar albarka maza kije Allah kiyaye,tashi tayi tafita Ummi tabita da kallon tausayi,tana fita tayi gidan Falmata,samunta tayi Muhammad nabata abinci a baki itakuma saiwani shagwaɓewa take,da sauri Falmata ta janye jikinta ganin Saleema itakuma murmushi tayi tare dacewa inata sallama ba amsa ashe kayi busy kanabawa Baby abinci,da murmushi Muhammad yace"eh fa zoki zauna dama fita nakesonyi nasiyo abu miƙawa Falmata kwanon yayi yatashi yafita yanamaijin zafin abinda ƙanwartasa(Haleema)tayiwa Saleema,kalli yadda Saleema ta koma share hawayensa yayi tare da ficewa daga gidan,itakam zama tayi kusada Falmata tafara bata abincin cikin dariya Falmata tace"Malama bani abincina naci sai kace muna makaranta inbanda lfya kinabani abinci a baki,dariya tayi tace"ai yanzunma duk ɗayane tunda ba lfƴar oh su Falmata anshiga sahun manya,da murmushi tace"ai kunrigani shiga,cikin jinjinakai Saleema tayi murmushi tace"kinsha maganine ko inhaɗo miki,"a'a nasha wlh nagode ga abinci,"tab aini saidanagirka nafito don Ummima tace nazauna naci nacemata naci tacema daga yau karnasake girki zatana aikomin,"iyyeh ƴargatar Ummi ,dariya ɗuka sukasa daganan sukahau fira,sai kusan sha biyu Saleema takoma gidanta,zuciyarta na mata ciwo ganin yadda Mhd ke kulada Falmata yasa yatunomata lokacinda Saleem ke mata komai.

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now