Episode 17

105 6 0
                                    

👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

       💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.

FREE PAGES

Episode  Seventeen✍🏻
The Good News

Inkanason karanta novel ɗinnaan bayan angama free pages ka tuntuɓemu ta wannan layin,07069688588.

Jiya mun yanke wani hukunci batare da kowannenku ya saniba hukuncin damuka yanke kuwa shine ajiya wanda yakama jumma'a muka ɗaura auren Saleem da Saleem bayan sallar juma'a,saboda hankalinmu zaifi kwanciya duba da irin abubuwan dake faruwa a gareta,mun gwammaci taci gaba da karatunta agidanta in mijinta ya amince.

Haba Fans zanso kuga fuskar Saleem farincikine rubuce ƙarara a fuskarsa haryakasa magana,Saleema wacce kanta ke durkushe bazaka gane abindake rantaba amma da alama taji daɗin hakan,don wani sanyi ne yake ratsa jiki da jijiyoyinta.

Haleema kuwa wani irin ɗaci da baƙin cikine ya rufeta hartake ganin jiri a zaunen datake,Mahaifiyarta kuwa tama kasa tantance halin datae ciki sai gani tayi Haleema na hawaye bilhakki da gaskiya,kamata tayi tace"sannu ciwon kanne bari muje kisha magani nan tafaɗamusu zataje tabata magani batjin daɗi nan de akamata Allah sawaƙe suka fita.

Ummi da Mummy kuwa kanar sa zuba ruwa a ƙasa susha don murna don suma a wannna karon sun goyi bayan auren,sosai zaka karanci farinciki akan fuskokinsu,ba abinda suke faɗi sai alhamdulillah masha Allah,nasiha akamusu sosai mai ratsa jiki inda Abbansa yace"to Babana kaga yanda Allah yake lamarinsa,inason kasani yanzu Allah yaɗauramaka wani nauyi ,yanzu ƴar uwarka kuma matarka nauyinta ya dawo kanka fatan zaka amshi amanarmu don ko bayan ranmu Saleem batada wanda yafika koda aure bai shiga tsaƙaniba,dafatan bazakabamu kunyaba,cikin sosa kai yace"Insha Allah Abba zakusameni mai riƙe amana,nan iyayennasu suka fita zuwa harkokin gabansu inda akabar Saleem,Saleema da Falmata wacce farinciki yasa takasa motsi, da sauri tazo gun Saleema tace"Alhmdlh ko yau na mutu burina yacika naga aurenki da Saleem Allah yasa anyi a sa'a rabbi yakare,amin cewar Saleem wanda bakinsa yaƙi rufuwa,Falmata shigewa ɗakin Saleema na ɓangaren Mama tayi tana mai jin daɗin wannan al'amari aranta tace"Haleemcy sai sorry,kamar jira yake Falmata tafita yazo gabanta ya tsuguna kamar zai shige jikinta  yace"Saleema kinga kyautar Allah ko kinga yadda Allah ya tsara lamarinsa ko,dukda banshiryaba banyi zatoba inajin daɗin hakan inacikin farinciki mara misaltuwa wanda bazai ɓoyuba,Gabas ya fuskanta yayi sujjada tare da godewa Allah,kallonsa ta tsayayi yadda duk yakasa nitsuwa yarasa inda zaisa kansa don murna,murmushine ya suɓucemata ganin farinciki akan fuskar farincikinta,dawowa yayi gabanta yayi ya zauna yana murmushi kuma saiya canza fuska kamar ƙaramin yaro yace"nikam banga kina murnaba kode baki shiryama auren Saleem Tameer ba?,fuskarta ta kulle alamun kunya cikin shagwaba tace"toni mezance ya Saleem kuma zancen farincikima baitasoba don nafika farincikima shiya hanani magana,cikin ƙasa da murya yace"zoki rakani ɗakina mana,cikin zaro ido da marairaicewa tace"uhm uhm kabarni inje inda Falmata ai sai anyi biki ko zamu tare,cikin murmushi a ransa yace"ai kwannannama zaki tare don wlh ƙafata ƙafarki a zahiri kuwa yace"to shikenan amma de yanzu bawannan Hamma Saleem ɗin a canzamin suna sbd yanzu nahau mataki na gaba kuma dole yanzu ana bin umarnina,cikin turo baki tace"nide kabarni inje,yace"shikenan sai anjuma da daddare zakizo kitayani kwana ai,tashi tayi tashige ciki tana murmushi to dama ya Saleem yake donma shi yana ɓoye abindake ransa balantana yanzu da anbasa ita ai saita Allah,tana shiga Falmata ta rungumeta  cikin murna da farinciki tace"ina tayaki murna sis Allah yabaku ikon riƙe juna da amana ya kuma kauda idon maƙiya akanku,amin Saleema ta amsa tana murmushi don itama farinciki yakasa ɓoyuwa akan fuskarta harma da gangar jikinta,kayanta ta ɗauƙa tace"kinga ni wlh bansaba da zaman nan ba zantafi gun Ummina ,Falmata tace"toh muje daga haka suka fita Falmata na mamakin shaƙuwar dake tsaƙanin Saleema da Mahaifiyar Saleem.

Da daddare bayan sungama cin abincine suna zaune anata fira Saleem yaƙira Saleema a waya wai Mama naƙiranta,jin yace Mama ne yasata sanarma Ummi tafita,dab da zatawuce ta ƙofar side ɗinsa tagansa yana tsaye yanamata murmushi,kauda kai tayi tagaidasa zata wuce kawai taji anyi sama da'ita,cikin razana tace"dan Allah Hamma na ka sauƙeni kar aganmu bakace Mama ke ƙiranaba,baimata maganaba saida ya direta a kyayataccen parlournsa wanda yake maidai-daici amma komai ya tsaru akai,baki ta turo masa cikin sakalci da shagwabarta tace"nifa ka buɗemin ƙofa nafita kar aga na daɗe banjeba Mama taje can nemana,cikin kwaikwayonta yace"nifa matata nakeson gani babu wata Mama dake ƙiranki so nake yau kitayani kwana,murtuƙe fuska tayi tace"ni wlh bazan kwana ananba haba saikace mara kunya nikam wlh bazankwanaba,cikin basarwa yace"to je ɗaki ki ɗakkomin wayata  a bedside drawer kizo kitafi ngd,wucewa tayi a ranta tace"sai anmasa abu yakoma kalar tausayi yanacewa ya gode,ko minti ɗaya batayiba yabiyo bayanta yasama ƙofar key,juyowa tayi tana kallonsa fuska cikeda Mamaki to me yake nufi dagaske yake dama ta kwana cabdi aradun Allah bazan yardaba,hannunta yakama cikin so da shauƙinta yace"na yarda bazaki kwanaba amma zoki zauna anan,zama tayi a gefen gadon ƙirjinta na bugawa,Saleem fa aransa yaso su kwana dukda yasan ba abinda zaishiga tsaƙaninsu amma taƙi sam yasan halinta sarai gwara ya lallaɓata ko zaiji sauƙi,Kallonta yayi saita basa dariya yadda tazauna nesa dashi cikin bsarwa yace"zoki zauna anan mana naga sai wani ja da baya kike koyau tsoron Hamma ake,kallonsa tayi a shagwabe tace"ni ba tsoranka nakeba bacci nakeji,yace"to ki kwana ananmana kinji My Cute wife,kafaɗa ta maƙe tace"nide a'a ,ƙarasowa yayi kusa da'ita cak ya ɗagata ya ɗaurata kan cinyarsa,bata masa maganaba don ita yau ranar farkone datafarajin tsoron Saleem a ranta,hannunta yakama yana kallon cikin idonta a hankali yakai bakinsa kan nata saurin kauda kanta tayi tana turo baki bai haƙuraba yasake kaibakinsa kan nata tare da matseta ajikinsa hannuwansa nakanta,kissing ɗinta yafarayi yana shan harcenta kamar sweet,kasa hanasa tayi sai jikinta dake kyerma sosai,gogannaku kuwa jin harshenta mai laushi da ɗumine yasa yamanta kansa,kwantar da'ita yayi tare da mata rumfa,romancing ɗinta yafara haryanzu bakinsa a haɗe,hijabin jikinta ya cire sannan yakai hannunsa kan singlet ɗinta yajata ƙasa har iya cibiyarta,tozali da yayi dana shanunta yasashi ɗauke wuta,he cant believe Saleema kedasuba,bakinsa ya ɗaura akan nipple ɗinta yafara wasa dasu hannuwansa kuwa yana yawo ajikinta sai shafa cinyoyinta masu laushi da ɗauƙar hankali yake,haƙiƙa tanajin daɗin abinda yakemata don harwani shan yaji take tana cusa hannuwanta cikin sumarsa sai miƙa take jikinsu duƙ rawa yake,saida yamusu fatali da duk wani kayan dake jikinsu sai faman murzarta yake,jin yadda nipplea ɗinta kemata zafine yasata fashewa da kuka tana tureshi don yanzu kam tafara gani zaifi ƙarfinta,zamewa yayi yakoma gefe yana sauƙe ajiyar zuciya kobabu komai yaji nitsuwa aransa,itakuwa duk kunya da tsoro yagama rufeta singlet ɗinta taja daƙyar tamaida tare da ɗaura zaninta tana maijin kunyar abinda yafaru duk tayi tsuru-tsuru,hijab dinta taɗauƙa ko kallon gefen dayake batayiba tanufi ƙofa,cikin sanyinsa yace"zo nan Saleema,tsayawa tayi batare da tazoɗinba,tashi yayi ya ɗaura towel yaiso gunta,rungumeta yayi ta baya yace"Allah miki albarka my Saleema bazaki tsaya muyi wanka ba,cikin ranta tace"tab dannna bari ka taɓani shine harda wani wanka  amma a zahiri tace"Hammana kaga ni ɗazu nayi wanƙa kuma kaga nasan Ummi  yanzu tananna tana nemana dan Allah kabarni intafi,cikin tsoƙana yace"amma aini kanjamin wankan,shiru tamasa jin yadda yawani matseta a jikinsa,cikin rau-rau da ido takallesa ganin abinnasa ƙara rikita yake tace"Dan Allah kabari intafi,sakinta yayi tafita da wuri kamar zatayi tuntuɓe amma tana zuwa ɓaƙin ƙofar takasa fita tana tsoron karta hafu da wani saikuma tafara hawaye yanzu inta haɗu da Mama mezatacemata haka taita tsayuwa daga ƙarshede ta leƙa bakowa tafito sadap-sadap tawuce ɓangaren Ummi,bata samesu a parlour agogo takalla aƙalla rayi awa ɗaya agun Saleem,yabi yawani sa mutum agaba yana shamasa jiki kamar sweet wlh bazan sake komawaba daga haka tawuce ɗaƙinsu ta tadda Falmata na waya da Mhd,itama kwanciya tayi tana tuna moment ɗinsu da Saleem,shima haka tanafita ya kwanta kan gado yana tuna kyaun surarta ,a fili yace"everything abour you is perfect dear,daga haka yatashi yashiga wankan dolen dayakamasa".
Kuka take haeda sheshesheƙa ta birkicema Mahaifiyarra sai surutai take kamar wacce tafara zaucewa,cikin kuka tace"Mama yanzu wata tarigani auren Saleem mama danasani da bansaka Ahmad ya sacetaba gashi a dalilin hakan yasa aman auranara rabin raina,wlh Mama saina kasheta,Mama kizo ki buɗe zuciyata kiji yadda take,na tsani duka ahlin Tameer wlh saina illatasu,ni yanzu Mama inason Saleem bakanar da danake son in auresa don muzgunamusuba wlh Mama dagaske inasonsa bangane hakanba saida aka auramasa Saleema,Mama dan Allah a raba aurennna ,wlh mutuwa zanyi,ku raba aurennna inbakiso ki rasani,nikuwa nace AUREN MUTU KA RABA BA,aibasu suka haɗaba Allah ne,Mummy tace"ki kwantar da hankalinki aurennan kamar angama rabawa sannan kece matarsa ra har abada kisha kuruminki zamuje gun baba-lawo komai zaiyi dai-dai share hawayenki amarya kuma uwaegidan Saleem.

Dan Allah amin uzurin typing ƙaɗan yau pls,ayyukane dayawa,.

Share
Comment
Vote.

YoungNovelist✍🏻

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now