Episode 14

110 4 0
                                    


👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
KANKI KIKA CUTA
    👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰
         👩‍🦰👩‍🦰
            👩‍🦰
(Tsantsar cin amana)

Story and ✍️ written by
Khadeejaht Hydar
(Young Novelist)

From the experience writer of.
.*IHSAN
*UQUBAR UWAR MIJINA
*WATARANA SAI LABARI
*PRINCE AIRAN AND MAIMOON.

And now with the heart touching one.
KANKI KIKA  CUTA

¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

       💥
Vote me on wattpad
YoungNovelist4

My Facebook Group
https://www.facebook.com/groups/228916361333651/

My twitter link
https://twitter.com/YoungNovelistII?s=09

Instagram
Khadeejah Hydar Young Novelist.
Follow nd show love🙏🏻

DEDICATED TO
All member of Hydar and Muhammad's Family.

SPECIAL GIFT TO MUHAMMAD UKASHAT.
ZAINAB MUHAMMAD.

Nagode da addu'oinku ,inasamun lfya Allah yasaka da alkhairi,masu ƙira da msges duk ina godiya matuƙa,Allah yabar ƙauna.

Wannan page ɗin nakine MUMMYN AFNAN.
Comment ɗinki nasani rawa da farinciƙi matuƙa ngd matuƙa da ƙauna,u are a real Fan i know.

FREE PAGES.

EPISODE FOURTEEN✍️
THE PLAN II

Haka Ahmad yakoma gida zuciyarsa fal farinciki burinsa akan Saleema zaicika shifa baiƙi yarasa komaiba inde zai sameta,kure volume na waƙar Ed sheran yayi yana kaɗa kai yau ranar farincikin sace tunkafinma burinnasa yacika yanajin kansa a high level.

Suna komawa gida suka samu harsu Saleema sundawo da murmushi Saleema tace"ah besty ina kikaje haka munata nemanku?,da murmushi Haleema tace"wlh munɗan fita siyan wani abuma bamusamuba,Saleema bata ƙara tambayartaba illa ta ɗau wayarta dake ringing tasa a handsfree ta ajiƴe akan table ɗin da book ɗinta yake tacigaba da rubutu tare da shagwabe murya tace"My  Saleem harka dawo daga kallon ball ɗin?,cikin murmushi yace"nadawo my Queen duk nagajo wlh kizo kimin tausa kallonsu Falmata tayi wacce kowa hankalinsa baya kanta amm a zahiri kunnuwan Haleema nagun tun lokacin dataji an ambaci Saleem, don haƙa tamaida masa amsa da cewa"Baby love karka damu ai na kusa  zama taka har wanka zanma,cikin qaunarta yace"Allah yasa basai ranar tazoba kina cewa Ya Saleem inajin kunya ya faɗi zancen cikin kwaikwayon siririyar murƴarta mai cikeda shagwaba,murmushi mai sauti tayi tace"nide ba ruwana ,yace"zakiganene Allah yaƙaimu lokacin,tana dariya tace"amin ya Saleem kasanme,"a'a saikin faɗa my Saleema tace"Haleema tazo itada Fareeda ɗazu,gabansane ya faɗi jin ta ambaci Haleema yayi shiru,saida tayi gyaran murya tukun ya nutsu yace"ayya sannunsu da zuwa yaushe zasu koma?ƙafin tayi magana Haleema tayi saurin ɗaga murya tace"Ya Saleem ina wuni tunda bazakace abani mugaisaba,cikin haushi da ƙiyayyarta yace"ai nabada saƙon gaisuwa abaki daga haka yaci gaba da magana da Saleem suka share zancen wata Haleema,ita Saleema batason Saleem yasan akwai wata a ƙasa tsaƙaninta da Haleema ba amma kasha tamakaro don saidai Saleem ya faɗamata wacece Haleema,kuma yasan basa shiri akan abinda yafaru a bakin ruwa rannan,to danma Saleema batasan Haleema nasan Saleem ba da tashin hankalin yafi hak,,share Haleeman dasukayi ya bala'in batamata rai taja tsaki tawuce cikin ɗaki aranta tace"ai inakomawa asirin dazanmaka ko ince zanmuku saikun tsani juna wlh taƙarasa maganar hawayen takaici na zubar mata,tana cikin wannan halin Fareeda tashigo ta zauna kusa da'ita takama hannunta tace"calm donw kidaina nuna fushinki dawuri kar Saleema ta ankare kidaina nuna kishi ko damuwa akan al'amarin dayashafesu saboda yin hakan wata barazanace akan cika aikinki,a hankali tace"hakane kam nadaina ngd da tunatarwa,zata sake magana Falmata tashigo ɗakin ɗauƙar wayarta kota kansu batabiba taɗau wayarta tayi waje don ita dama bataso zuwansuba don tasan ba alkhairi atare dasu,Saleema kuwa saida sukasha firar soyayyarsu mai tsayawa arai tukun sukayi sallama dai-dai nan Falmata tafito ta zauna kusa da'ita tace"to Juliet ɗin  Hamma Saleem aisai kitashi kimana girki donnikam inason nayi waya da Muhammad ɗina,cikin hararar wasa Saleema tace"oh basabinba dai amfara soyayya za'a cikamana kunne da zancen Muhamamd ɗon da saida aka gwarasa ko yaushema kika fara sonsa haka don na lura kwanannan kinfara zaƙewa dayawa,murmushi mai kyayatarwa Falmata tayi tace"kedai bari ai Hamma Muhammad yafi kowa iya soyayya saikinga...."ya isa jekiyi wayarki bari inje nayi girkin kar dare Yayi,harda wani cewa Hamma Muhammad tomude kar asace man yare ehe ki ƙirasa da sunanku na kanuri,Falmata tace"oho de aikema ba cikakkiyar bafulatanabace kedama ba ƴar nigeria ba yanzu saimu koraƙi sudan,harada ta galla mata tace"eh lalle Falmata akan saurayi kikemin ɓallin ɓalaga bari ma wuce kar anjuma naji mari akan fuskata taƙarasa zancen da shigewa kitcten tana dariya don yanzu ƙullum saisunyi drama da Falmata ,Falmatama picking ɗin call ɗin Muhammad tayi tana dariyar maganar Saleema,sosai Saleema tazama wata ɓangare a rayuwarta tazamemata ƴar uwa saboda itama kwal ɗaya iyayenta suka haifa kuma alhmdlh sunda rufin asiri dai-dai gwargwado".

KANKI KIKA CUTAWhere stories live. Discover now