alamomin tsarki

15 3 0
                                    

1 bushewa;
mace zataga babu jini babu kudra ko sufra.

2 farin ruwa;
mace zataga ruwan dauraya bayan haila.

domin tabbatar da tsarki a lokachin da jini ya dauke
zakiyi amfani da tsaftaccen auduga na goge fuska, ki duba, idan kin ciroshi kinga daya daga cikin wadancen alamomi to kin samu tsarki in kin samu akasi tho ki jinkirta kada kiyi wanka.

hukunce-hukunce da mas'alolin mataWhere stories live. Discover now