kuma menene hukunchin wacce ke ganin ko jin alamun haihuwa daga jini ko ruwa tare da zogi kafin haihuwar da sa'a daya?
ba a iya yi mata hukunchin masu jego sai dai hukunchin masu jinin ciwo (istihala).
YOU ARE READING
hukunce-hukunce da mas'alolin mata
Spiritualhukunce-hukuncen al'ada menene istihala(jinin ciwo) ? menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su menen nifasi, haila da mas'alolin su ? shin menene alamomin tsarki? ya akeyin wankan tsarki? ya ya kamata ace mace ta tsaftace...
02