MALEEK 8

921 64 3
                                    

08

"Daren ranar sai asuba bacci yayi gaba da ita, bayan ta kammalah sallah takoma bacci

Shima muhassin hakan tafaru dashi ko kaf be runtsa daren ranar daga karshe alwalla ya dauro ya kabbara sallah yana neman mafita gurin uban giji, shikuwa maleek bacinsa yasha *sakamakon*allurai da akai masa jiyan,

MALEEK na bude idonsa suka sauka kan mahassin dake kan abin sallah yana jero adduoi shima mikewa yayi yabi bayan sa.

Meenal sai eleven tafarka tareda karanto adduar tashi bacci hajiya ta ce sannu a kwana a hantse sai kyayyawa, tana mika tace wallahi kuwa hajiya nagajine shiyasa, to mezakici amina bata rai tayi tace keda hajiya matsalar ki kidinga bata ma mutum suna ta Ina meenal keda hadi da amina, to ni bazan iya fadan wannan sunan ba ehe amina zance, sakarcin banza adinga sama yara suna mai wayar fade tawuce tana mita, sai gata tadawo dauke cup din koko da kosai tace gashi maza cinye, tho tace tana murmushi tasan hajiya na kaunar ta sosai, tace hajiya Ina su mamy ne, tace sunfita gari kina ta kwasar bacci nace karsu tashe ki, Amma yanzu kigama kiyi wanka kije gidan kawunki da inno nin ki kugaisa ko, to hajiya tace taciga da cin abinci,

Tana gamawa hajiya tagama hada mata ruwa masu dumi na wanka, wai ke hajiya kidinga barina Ina yi dakaina kiji da kanki kema, wanka tayi tashirya cikin doguwar rigar atamfa kalar ash da pink tadauka hijab dinta ash tasaka ta ratayo yar jakar ta tace hajiya natafi, to dawo lpia zo ki karbi kudin mashin, aa hajiya inadasu ai, toh Allah ya tsare ki gaishe su cewar hajiya.

Lafiyayyan abincin breakfast aka kawo daga gidan su maleek, kukunsa da kanta takawo masa, wommers ne kala kala aka sauke suka koma gefe sunajiran sukammala sukoma dasu gida, cewa tayi ranka yadade me zanyi serving yawani ya mutsa fuska,kanta akasa tace akwai coffee da french fries with liver sauce, sannan akwai potato casseroll with pine Apple juice and akwai burger with black tea da kuma farfesun kaza

Daman yinwa yakeji yace serve french fries with liver sauce dakuma black tea sai farfesun kaza kadan da pine Apple juice with small burger (niko nace maleek duk awani cikin zaka saka wannan) serving komai tayi tamike masa. yanasane ya langwabe Kai gefe daya daga cikin maids dinsa maza yazo yayi feeding dinsa had saida yakoshi, shikuwa muhassin cewa yayi asa masa coffee with potato casseroll da small chips a gefe sai da suka kammala Sanan suka kwashe kwanukan suka koma dasu gida.

Maleek yace wai muhassin Ina muhsin ne, yace sun je Singapore shida abbansa sai next month zasu dawo cewar muhassin kai tsaye,ok Allah y maidosu lpia, jiyawa yayi yanajin kewar momynsa amma ita sam baya gabanta wayarsa yadauka saida yamata kira biyu Amma no response sai bayan two hours takira

dauka yayi tace kakira muna meeting ne shiyasa ban daukaba yawani shagwabe murya yana cewa momy kidawo autanki zemutu, meyasameka kuma,
banida lpia Ina hospital tinjiya,
hankalinta kwance tace ayya sorry dear allah y baka lpia Amin,
Amin mom yaushe zakidawo?
amm I think sai next week Don inada wasu mahimman alamura Daban kammalaba,
yanzu momy harsunfi lpia lafiyar danki,
Kai bana son shashanci duk abinda nakeyi Badon Kai nakeyiba, in kudi kakeso kamin mgna anjima zanmaka transfer 3mil,
wani bakinciki yaji kamar yasaka kuka yace Bana bukatar kudin nima inadasu kulawarki kadai nake bukata a matsayina na danki kuma autanki namiji daya dakika mallaka kit yakashe wayar.

Itamafa tanasonsa Amma son duniya da kudi sunkasa bari takula dashi Allah kasa mudace

Meenal tana isa gidan baffa murja ta taso da gudu tana aa yaushe agari bakin birni, ciki da farinciki tace jiya wallahi toh sannu dazuwa muje umma na daki sun gaisa da umma sosai cikin farinciki aka agabatar mata da dambu Wanda yaji mankuli da yajin tafarnuwa da ruwa masu sanyi daga randa saida taci tayi ket sannan suka hau hirar yaushe gamo sai gab magariba sukayi sallama Amma Sam murja taki yarda tatafi tabarta saidai suje tare, tare suka koma gidan hajiya da murja.

Kwanan su ukku yau kuma ita duk tagaji kwanan nan tunanin maleek yamata yawa tarasa dalili hakan kuma tana karya ta zuciyar ta akan tafara son maleek.

" suna tareda muhassin a waje mai mugun kyau suna ciye ciye, yace rufe idon ki ban hannunki, ta rufe tamika masa hannunta tanajiran yabata, jin shiru yayi yawa yasa tabude idonta Amma sede me bashi babu alamarsa shiga tayi neman sa Amma bata ganshiba kukatafara tana tafiya ita kadai tana bin ko ina tana nemansa amman baa ganshiba.......farkawa tayi cikin karanto addua tana mamakin mafarkin data yi mehakan kenufi meyasa zetafi batare da yamin sallama ba, yini ranar haka tawuni sukuku tarasa dalili,

Bayan isha tadauko al kurani tayi karatu sosai daga karshe tayi adduoi Sannan takwanta yauma mafarki tayi kamar jiya maleek yazo mata cikin matsanan cin hali yana kuka yana ta taimaka masa daga karshe kuma taga bata ganshiba farkawa tayi a razane Don tarazana yanda taga maleek sauka tayi tadauro alwalla tayi sallah taroki Allah sannan takoma bacci

Tinda tatashi maleek na Ranta kuma duk sanda tatunasa sai gabanta yafadi meye dalilin hakan to suna zaune da murja tace murja wai kinaji mehakan ke nufi in kika cika tunanin mutum kuma duk inkika tunasa sai gabanki yafadi,

murja takwashe da dariya tana shewa, maana kina sonsa kenan, ke dalla ban son shirme fa dagaske nake, nima ai dagaske nake kinfada kenan waye surukin fadamin sunansa, harara taballa mata sannan tamike tashige daki,

Yanzu meenal tarasa sukuni tarasa mekedamunta gashi kusan Kullum sai tayi mafarki makamanci irin na rannan duk zaman kauye ya ishata so take taje taga maleek taga halin dayake ciki ko tasumu saida Amma haryau ta kasa yarda son maleek ne yamata mummunan kamu

Dabara ce tafadi mata taje tasamu abba tace wallahi abba jibi test ce damu by 10 kuma malamin beda kirki inbanyi test dinsa ba carryover ze bani,

too aiko gobe goben nan zamuwuce tinda hajiyarma ai tawarke banson abinda ze taba karatunki yata murmushi tayi Don ganin tasamu mafita cikin sauki.....


Comment and share

MRS AVBDOOL CE......

"MALEEK"Where stories live. Discover now