*MUHABBATIL QALB*
*PAID BOOK*... #(300)
*FREE PAGE...*_Asmy B Aliyu_
*Account Details*
0004157137
*Jaiz Bank*
*Asma'u Buhari Aliyu*
Shaidar biya ta
08086207764*Katin waya na MTN. 07043079282 shaidar biya ta 07065283730 view WhatsApp*
5....
Cike da farin ciki ta dago tana kallanta, ganin irin kallon da Hafsat ɗin keyi mata ne yasa ta wani haɗe rai lokaci ɗaya take tambayarta. "Wannan kallonfa Besty?" Hafsat ta shiga girgiza kai tana faɗin. "Besty me muke nema a duniyar nan wanda Allah bai bamu ba? iyayen mu suna da kuɗi suna kaimu Makka duk shekara muna zuwa muyi umra, gaya min sai kuma me muke nema?" A fusace Farida ke faɗin. "Ya isheni haka Besty please, ya zaki ce bamu rasa wasu abubuwan ba a wajan iyayen mu? ƙasa mai tsarki kikaji nayi maki magana? kasashen turawa nake miki maganar zuwa, munje Makka of course yes, but sai ina kika taɓa zuwa? Dan Allah idan ana maganar wayewa ki dinga shiru da bakinki wallahi kina irin wannan abun ina jin haushi dan ni nasan muhimmancinki a waje na." Daga haka Farida ta nufi stairs a fusace kamar wacce zata tashi sama. Wani irin kallo Hafsat ta rikan bin ta dashi haka kuma tayi da nasanin biyo Farida ɗin. Tun kafin taga tsarin Hajiya Turai taji ta tsaneta bata kaunarta ko kaɗan, meya kaita ma hulɗa da kananun yara? Baga big Hajiyoyi irinta nan ba da ba sai tayi dasu ba? tayi ta jan tsaki ita ɗaya sau babu adadi a cikin falon. Fiddo da wayarta tayi daga cikin handbag ta kunna ta dan tasan anta kiranta a waya za kuma a jita a kashe. Sako text taga Addah fati ta turo mata wanda sai da gabanta ya faɗi, ta duba sakon nacewa idan ta buɗe wayar ta kirata. Dialling lambar ta tayi gabanta na mugun faɗuwa tun kafin taji mai zata faɗa mata take jin wani tashin hankali na cika mata zuciya. Tamkar jiran kiran nata takeyi ta ɗauka ta gaisheta ta amsa ta ɗora da faɗin. "Nazo gida Ummah ta faɗamin kin koma hostel na kwana biyu, ina son kuma muyi magana kafin na tafi." Gaban Hafsat yayi wani irin bugawa ta fiddo da idanuwanta duka waje, daman kuma Fati Saraki a garin Gusau take aure cikin G.R.A tana auren wani ɗan majalisa, itace matarsa ta biyu. "Kina jina kuwa Hafsat." Dakewa tayi tace. "Addah ki bari sai zuwa jibi sai nazo gidan naki saboda daman akwai maganar da xamuyi mai muhimmanci." Fatima da mamaki take faɗin. "Amma mai zai hana muyi yau?" Hafsat kamar zatai ihu take cewa. "Addah ina karatun gwajin da muka farayi bana son matsala a karatuna kibarshi zuwa jibin lokacin na gama daga makaranta zan taho gidanki, zan kiraki ma a waya drivernki yazo ya daukeni." Addah Fati tace. "Allah ya kaimu." Hafsat tace. "Amin Addah a shafa min kansu Ramadan." Da haka sukayi sallama, wani irin jan numfashi ta shiga yi still gabanta bai daina faɗuwa ba. Ƙarar buɗe ƙofa taji ta ɗaga kai tana kallon ƙofar. Wata ƙatuwar macce ta gani cikin shiga ta alfarma dakyar take taka ƙafa sabida tsabar ƙiba. Tun daga wuyanta har hannunta wasu manyyan gwala-gwalai ne suna ta wani irin walwali da uban sheƙi. Kallo ɗaya zaka yi mata kasan cewar naira ta zauna mata ta ko'ina, dan ko suturar dake jikinta ma zaka san hakan. kamshinta duka ya gama cika parlorn. Da murmushi ta ƙaraso cikin parlorn tana bin Hafsat da wani shegen kallo. Zama tayi a gefenta tana sakin smile, ɗan matsawa Hafsat tayi tana ƙirƙiro murmushi jin kusancin su yana sakata jin wani irin yanayi. Da wani irin zalama Hajiya Turai ta kamo hannun Hafsat ɗin tana yi masa wani irin shafa. Lokaci ɗaya Hafsat Saraki ta fisge kanta ta miqe tsaye tana faɗin. "Sannu da zuwa Mama, Faridan ta na sama." Daga haka ta nufi saman itama ganin Hajiyar na neman nuna mata duniyanci. Da kallo Hajiya Turai ta bita tana hango yadda suke faranta ran junansu ita da wannan kyakkyawar yarinyya dake cikin gidanta. Ganin a yadda ta shigo ɗakin ne yasa Farida ta ɗauke kai tana kwance cikin makeken bed ɗin da ya kawata cikin ɗakin tana ta danna wayar ta. "Sai kii fita Hajiya taxo." Daga haka ta isa bakin gadon ta zauna, wani irin zaro ido Farida tayi lokaci ɗaya ta sauka daga kan bed ɗin ta ƙarasa gaban mirror dressing ta ɗauki turare ta fara fesawa jikinta duka har ta wurin wuyanta. Kallonta kurum Hafsat Saraki keyi tamkar zata haɗiye zuciya dan kishi. Tana kallon yadda Farida ta cire kayan jikinta daga ita sai bra ta nufi ƙofa ta juya tana kallon Hafsat tana faɗin. "Besty kiyi wanka nima nayi wankan sai ki sakko ki samemu a ƙasa." Daga haka tabar mata room ɗin. Tun daga kan stairs Hajiya Turai ke ƙarewa Farida kallo wanda tafi maida hankali akan na shanunta. Tafia tayi ta wani rungumeta tana sumbatar gefen kuncinta "Momy na." Farida ta faɗa tana wani kashewa Hajiya Turai ido. "Baby wannan da kuka taho da ita wacece ita?" Cikin murna Farida ke faɗin. "Bestyna ce ta Kut da kut Mommy, tare mukaxo ." Wani murmushin jin daɗi ta saki tana faɗin. "Hope da ita zamuyi wannan harkar yau? Dan gaskiya ina son mace mai manyan kaya wallahi, tunda na shigo gidan nan mukai ido huɗu da ita bakiga yadda hankalina ya gushe ba, hannunta kawai da na taɓa sai da naji wani irin feeling." Daɗi ya kama Farida kai kace ita aka ce, cikin farin ciki take cewa. "Baki da matsala Mommy." "Amman baby bestyn nan taki da alamar zatayi taurin kai, dan batayi wani murnar ganina ba. Gaskiya kallon farko da nayi mata naji ina kaunarta sosai, anya kina ganin babu matsala a wajanta?" Wani irin mugun kishi da hassada ne ya cika zuciyar Farida, sai dai bata nuna ba ta danne tana cewa. "Insha Allahu." Hajiya Turai tace. "Ni kin san bana son matsala fa, bari kiga maganin masu taurin kai dan ina da magungunan duk mai san kawo min cikas." Cikin handbag ɗinta ta ciro wani kwalli ta zirara cikin kwayar idanunta sa'anan ta fito da wata kwalbar turare ta murza a jikinta tana wani irin smiling. Da mamaki Farida ke faɗin. "Mommy duk wannan na menene su?" Hajiya Turai ta sake sakin murmushi tana cewa. "Baby zaki sha kallo kawai dan yarinyar nan da kuka zo da ita bazata iya yi min gardama ba, dan ko shekara zance tayi a tare dani babu inda zata tafi sai da izinina." Wani murmushin Farida ta saki tana kallon Hajiyar. Tare suka nufi sama ɗakin da Hafsat ke ciki, ga mamaki acikin fuskar Farida ganin har lokacin Hafsat bata motsa daga inda tabarta ba. Ƙarar buɗe ƙofar yasa ita kuma Hafsat ta buɗe ido da sauri tabi hannun Farida dake makale dana Hajiya Turai da kallo, ji tayi tamkar zuciyarta zata fito waje saboda kishi. Farida ta taimakawa Hajiya Turai ta shiga cire kayanta tana wani fiddo da harshe tana lasar fuskar Farida. Kallonsu kawai Hafsat keyi. Wani irin taku Hajiya Turai tai ta isa kan bed ɗin cike da lumshe idanuwa kamar wata mai jin bacci. Ai kuwa suna haɗa ido da Hafsat saraki taji gabanta yayi wani irin faɗuwa. Bayan ta Farida ta tsaya ta shiga jan zip ɗin rigarta, da ita da Hajiya Turai sukayi nasarar rabata da kayan jikinta duka. Wani irin cafka Hajiya Turai ta kaiwa kirjin Hafsat tana sakin wani shegen murmushi mai fitar da wani zazzafan numfashi, duk yadda Hafsat Saraki taso hana Hajiya Turai taɓa mata jikinta kasawa tayi, sai ma biyemata da ta farayi. Farida kuwa na kasanta ta kafa bakinta a wajen tana yi masa wani mugun lasa da harshenta, ita kuma Hafsat ta kafa nata bakin a saman nashanun Hajiya tana masu wani irin sha wanda yasa Hajiya Turai ta fara sakin ihu da dukkan karfinta tana sambatu. Wani irin wasa da junansu suka shigayi dukansu sun riga sun fice daga cikin hayacinsu. Sunfi awa ɗaya suna abu ɗaya kafin dukansu wata kasala ta saukar musu. Suna hutawa babu wani daɗewa suka koma kamar wasu Mayu, a ranar gaba ɗayan su suna tare da Hajiya Turai har dare ko abinci order tayi masu suka ci. Sai kusan karfe 9:00pm na dare tabar gidan tamkar karta tafi saboda jaraba, musamman yadda takejin Hafsat har cikin ranta. Suma tana tafiya tare sukayi wanka sukaci abinci suka nufi lafiyar gado manne cikin junansu. Daga haka suma sukayi baccin, daman ba wani damuwa da sallah suka yi ba dukkan su. Idan har Hafsat Saraki ta ɗauki hijab tayi sallah toh tana gida ne gaban iyayenta. Kwanan su biyu a Kaduna suna shashancinsu suda Hajiya Turai wacce tayi masu alkawarin zuwa Germany wani watan, sannan ta turowa kowace dubu ɗari biyar a cikin account da sarkar zinari mai azababben tsada, da zobuna masu masifar kyau. Tun a gidan Hafsat ta baiwa Bestynta Farida sarqar tace ta aje a wajenta idan taje gida da ita aka gani kasheta kawai za'a yi, garama kuɗin su suna cikin account ɗinta ba kuma kowa ke duba mata ba. Hajiya Turai ta riƙe hannun Hafsat cikin nata tamkar karta barta ta tafi, ta wani ɓata rai tana faɗin. "Baby yau zanyi kewarki da yawa." Murmushi Hafsat tayi tana faɗin. "Nima haka Mommy." Ta faɗa yadda taji Farida na kiranta dashi. Hannunta ta kai jikin rigarta ta shiga shafa na shanunta tare da sakin wani irin murmushi. Dariya Hafsat ta fashe mata dashi tana faɗin. "Mommy karki tayar min da tsumi da yawa please dan pant ɗina har ya fara canzawa." Hajiya Turai ta sake matsota cikin jikinta tana cewa. "Idan har naji bazan iya ba gaskiya zaki ganin a Zamfara baby I swear." Ware mata ido Hafsat tayi tana sakin dariya a hankali, lallai Hajiya taji daɗinta tunda gashi har zata iya bin ta garin su. Har mota Hajiya Turai tayi masu rakiya, sai da taga tafiyarsu sannan ta shigeta ta motar ta nufi gidan mijinta dake unguwar rimi. Wani irin kaunar Hafsat Saraki taji tana shiga ranta, dole ta koma wajen malaminta ayi mata aiki akan Hafsat Saraki dan insha Allah, saboda watan da zai shiga mijinta zaiyi tafiya zuwa ƙasar Chaina, ita kuma zata san irin ƙaryar da zatayi masa na zuwa ƙasar Germany akan harkar business ɗinta duk da tasan ba damuwa da ita yayi ba kasuwancinsa kawai ya saka a gaba mutumin da sai yayi watanni biyar komai bai faru a tsakaninsu ba. Tun tana sha'awarsa har taji ya fice mata daga rai, dan yanzu ko yana nemanta ma bata jin wata gamsuwa tare dashi tafi gamsuwa da tayi hurɗa da ƴan mata.
**************
(Zamfara Gusau)Kwanakin Maina Saraki biyu ya koma bakin aikinsa zuciyarsa kuwa tuni ta karɓi duk irin shariyar da Hafsat Saraki keyi masa. Yanzu kam har ya fara danasanin neman matar auransa a cikin gidan su, wai shin meya kaishi? Waya aike shi bawa Hafsat ragamar zuciyarsa? Yanzu kam yana misiltawa kansa akan dama shine matsayin Shentima Saraki wanda zai yi auren waje hankalinsa a kwance. Shi kam abinda ya sakawa ranshi dashi shine, a ko wane irin hali a shirye yake da Hafsat Saraki ta zama mallakinsa, dan yaga so takeyi kawai ta dakatar da auren su, dakatar da auren nasu kuwa dai-dai yake da dakatar da numfashinsa gabaki ɗaya. Tunda ya tashi yayi wayo bai san wani abu damuwa ba sai yanzu da aka saka ranar aurensu, a yadda Hafsat keta yin baya-baya da lamarin. Toh ko dai dama can ba soyayyar aure Hafsat Sarakin keyi masa ba? Idan haka ne kuwa da ta cika muguwa kuma azzaluma, tabbas idan ya tabbata aurene bataso akwai abunda kawai take boye masa wanda a yanzu yake son sanin ko menene. Wannan tunanin da yake yi da damuwar da ya shiga har taso ta taɓa aikinsa har hutun sati ɗaya aka bashi a office. Bai koma Gusau ba dan yasan wata damuwar zaije ya tarar. Gidansa dake cikin (Sama Road) ya shige yayi zamansa babu abunda ke fitar dashi daga cikin gidan sai yaji yunwa na neman halakashi sannan zai ɗauki makullin mota ya shiga gari neman abincin da zai ci. Babban damuwar ma idan ya siyo abincin ma baifi yayi spoon biyu ba ya ture yaji duk ya koshi sai dai ya fitar dashi da safe ya zuba cikin shara, gaba ɗaya ya ajiye wata irin ƙasumba wanda ba dabi'arsa bace barin ƙasumba a fuskarshi. Waya kuwa kullum yana yin waya da iyayensa yaji lafiyar su da kuma abinda suke so. Satinsa ɗaya ya koma bakin aiki, haka kuma ya danne komai da yake ci masa tuwo a kwarya ya cigaba da gudanar da rayuwarsa. Hafsat Saraki kuwa bai ƙara nemanta a waya ba.
"Addah fati nifa yanzu wallahi babu aure a gabana, karatu na saka a gaba yanzu taya zan iya haɗa aure da karatu? Sannan ida kuma na fara haihuwa shikenan na tashi daga aiki? saurin tsufa zanyi wallahi ni kuma gaskiya ban shirya haihuwa yanzu ba haka kawai da kurciyata. Idan kuma har Yaya Maina Saraki ya yadda ko bayan auren mu zamuyi tsarin iyali na shekaru biyar ina maraba da aurensa koda kuwa a yanzu ne." Wani irin mari Fati Saraki ta kwaɗawa ƙanwarta ta tana wani irin huci tana zaro mata manyya idanunta take faɗin. "Ƙarya kikeyi Hafsat ke baki isa ki tozarta mu ba, wallahi baki isa ki watsa zumuncin shekara da shakaru ba wanda tun kafin asan za'a sameki yake. Ke yanzu har nawa kike da zaki ɗorawa Maina Saraki dokoki kafin auren ku? Toh kima yi shiru da maganar nan ta tsaya cikin parlorn nan dan idan har Abba da Ummah sukaji kasheki zasuyi wallahi. Maina Saraki yafi ƙarfin kiyi masa wannan haukan naki haka. Banda rainin hankali mata nawa ya tsallake ya kawo kansa gareki? Ina gaya miki idan kika rasa wannan goalding chance ɗin na auren Maina Saraki, nasan har abada bazaki samu miji kamarsa ba, dan haka ya rage naki da kiyi amfani da shawararta ko karkiyi ina ƙara faɗa maki cewa idan kika rasa Maina Saraki bazaki sake samu miji kamarsa ba." Fati Saraki ta ƙarasa maganar a mugun fusace tana barin Hafsat zaune a cikin kujera tamkar an dasata a wajen dafe da kuncinta. Wai duk saboda Maina Saraki ta ɗaga hannu ta mareta? A fusace tabar gidan ko sallama bata yiwa yayarta ta ba. Tafiya take da kafafunta acikin unguwar G.A.R. ɗin da babu hayaniya a cikin ta, dama drivern gidan ne ya kawota yanzu kam ƙara ta taka da kafafunta har zuwa bakin titi duk da akwai nisa daga gidan Fati Saraki, akan dai ta nemi alfarmar drivern Addah Fatin ya kaita. Lambarsa ta shiga lalubo a wayarta, bata iya tuna rabon da tayi waya dashi saboda tsabar baya gabanta, tun ranar da ya faɗa mata ta kira Addah Maryam zasuyi magana rabonta dashi. Yanzu kam zata kirashi tayi masa gargaɗi na karshe akan cewar ya fita daga cikin rayuwarta dan yanzu bata bukatarsa a cikin rayuwarta gabaki ɗaya. Idan shi ɗan halak ne uwa da uba suka kawo shi duniya ba shege bane dole ya rabu da ita. Sai kuma tayi rashin sa'a gaba ɗaya lambobinsa da take dasu basa shiga, tamkar tayi hauka haka takejin ta, dakyar ta samu napep ɗin da zata kai ta gidan su, shima sai da ya zabga mata kuɗi saboda ita ɗaya zai ɗauka kuma ana fama da tsadar man fetur.....
*Note*!!!
_Dan Allah duk wacce xatayi payment banda wajen masu p.o.s.idan kin san bakyada kudi a Account direct ki turo card yafi sauqi ,saboda ana samu hasara masu p.o.s din nan dan Allah a kiyaye wlhi duk wacce ta tura ta p.o.s.idan baixo ba kartayi kuka dani_...😍(Complete Decuments)
*WAMINAL HUB*#500
*NIDA RAHEEMA*#300
*ALBI(My Heart)*#500#Asmy b Aliyu
#Maina saraki
#Hafsat saraki
#Team muhabbatil Qalb
#haske Writers Association....
YOU ARE READING
MUHABBATIL QALB
Historical FictionLabari akan, ilar muamala tsakanin macce da macce, sakacin iyaye da rashin kulawarsu ga ƴaƴansu wajen cuɗanya da ƙawaye ko waɗanne iri ba tare da saka idanuwa ba.