🧟♂️🧟♀️☠️☠️🧟♂️🧟♀️
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
*RETURNS*🧟♀️🧟♂️☠️☠️🧟♀️ 🧟♂️
*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
2349077974042*REPORTS*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*📣📣📣SANARWA SANARWA📣📣📣*
_Ga masu Bin littafin Kofar aljali littafi na biyu Ina Mai Baku hakuri game da rashin posting da kuka ga ba'ayi gaskiya abubuwa ne sukayi yawwa..._
_dan hakan Ina Mai Mika sakon ban hakuri ga fans inshallah bada jimawa ba zaku jini love you all_*😷😷STAY SAFE... STAY AT HOME😷😷*
*FREE BOOK💯✅*
*📚LITTAFI NA BIYU*
*EPISODE_0️⃣8️⃣*"Raiha!."
"Na'am, You found anything?."
"Not Really,just Naga dakin ne Bata kama d'a na Miji ba."
Haka Harun ya Bata ansa ita ko Raiha ta juyo ganinta ta kalli cikin idanun sa kafin tace dashi."Hmm maiyasa kace Haka?."
Tambayar da Raihana tayi Masa kenan inda Harun ya mayar Mata da cewa."Just imagine Raiha,wannan kayataccen guri wa zai kasance cikin inba mace ba."
Da jiyo haka Raihana ta d'aga Idanu ta kalli cikin dakin Bayan tayi Haka ko tayi gajeriyar murmushi Hadi da cewa..
"Harun! Dakin da Babu komai a ciki,shine kake iyya banbance na mace ne ko na d'a Miji ne,hmm."
"Aww Daman baki ga hakan ba,Ni a tunani na zuwanmu tare Nan gurin zai saka mu iyya banbanta dakunan Jensin mu,Amma madadin Haka sai Ni naketa tantance Komi."
Fadar Harun kenan inda Raihana tayi saurin mayar Masa da martani."Harun gaskiya baka rabo da abin Dariya, Dalilin Zuwan mu Nan guri shene mu bawa kanmu haske akan abinda ke faruwa sa'annan mu warware kullin da muka kasance a cikin,mu Kuma San dalilin Safras na aikata wannan...and lastly Ina fatan mu iyya ceto rayuwar mu'azz...."
Bayan ta furta hakan tayi ajiyar zuci kafin ta cigaba da cewa."Domin 89% na zuciyarta na sanar Dani cewa wancen ba Mu'azz bane na gaske,domin Komi nashi ya banbanta Dana Mu'azz din asali....
A zahirance na nuna Babu Komi Amma a kasan Raina yana ta yimin rad'ad'in domin kullum fatana shine karna rasa shi kamar yadda na rasa Mahaifiyata.."Kwalla ce ta zubo a fuskarta yayinda tayi saurin sharewa da hannu sa'annan ta juya ganinta Kan fuskar Harun yayinda tasa murmushi karya a fuska sai ta sake cewa dashi.
"Harun kafin nasan Safras kullum addu'a ta shine karna rasa Yaya mu'azz Kamar yadda na rasa Mahaifiyata domin shine wanda ya maye gurbin ta bayan ta rasu,ya daibemin kewa ya Kuma bani kulawa ta mussanman tamkar ta mahaifiya da y'ar ta,I always sleep a kafadar sa sa'annan yayinda na kasa bacci shima baya iyya bacci,yakan kawana idonsa biyu idan bani da lafiya,yakan Hana kansa abinci domin ya bani,ya bani Komi na rayuwarsa ya bani kula,gata,tarbiya wacce hakane yasa na iyya tsayuwa Yanzun a gabanka nake baka wannan labari...
Kafin yanzu ban Tabba sanin akwai Wanda Zan sake sakawa a Raina kamar Mu'azz ba,Amma bayan baiyanar Safras sai Wannan buri tawa ta kasance biyu Amma Yau sai gashi Ina gaf da rasa dukkanin su biyu."
YOU ARE READING
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
HorrorHakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Ha...