Shafukan Wikipedia Masu-buƙatan Hoto

This page is a translated version of the page Wikipedia Pages Wanting Photos and the translation is 46% complete.
Outdated translations are marked like this.

Wikipedia Pages Wanting Photos

Wikipedia Pages Wanting Photos (WPWP) wato Shafukan Wikipedia Masu-buƙatar Hoto gasa ce ta duk shekara inda yan'Wikipedia daga kowane harsuna da al'ummu ke sanya hotuna a muƘalolin Wikipedia marasa hoto. Wannan dan a karfafa amfani da hotunan da ake samarwa ta shirye-shiryen gasannin ɗaukan hoto daban-daban da akeyi, photowalks wanda Wikimedia community ke shiryawa, a shafukan muƙalolin Wikipedia. Hotona sunfi jan hankalin mai karatu akan ace rubutu ne zalla, suna taimakawa wajen fayyacewa, da siffantar da bayanan da ke a muƙalar har ta zamo bayyananniya damin fahimtar masu karatu.

Dubban hotuna anbayar dasu da sanya su a Wikipedia Commons, ta hanyar shirye-shiryen wayar da kai daban-daban kamar photowalks, da gasussukan da suka hada da gasannin daukar hoto na kasa-da-kasa kamar su Wiki Loves Monuments, Wiki Loves Africa, Wiki Loves Earth, Wiki Loves Folklore, da sauran su. Har yanzu kadan ne daga hotunan akayi amfani dasu a mukalolin Wikipedia. A ya u, Wikimedia Commons na dauke da miliyoyin hotuna amma kadan ne daga cikinsu suke a mukalolin shafukan Wikipedia. Wannan gibi ne mai yawa sosai wannan gasar keson kullewa.

Yadda zaku shiga

Before participating, it is important to read all rules below in their entirety. Failure to do so may result in disqualification.

  1. Shiga ciki ko Kirkira Account a Wikipedia (Zaku iya Ƙirƙiran account a kowace harshe ta Wikipedia har da a harshen ka/ki). Jerin Wikipedia a kowace Harshe za'a iya samu a nan.
  2. Nemo muƙalar dake bukatan hoto. Akwai hanyoyi da dama da za ku iya bi. Ga wasu daga cikin su.
  3. Zaɓi hoton da ya dace daga Wikimedia cCmmons. Danna nan don neman hoto ta amfani da suna ko rukuni. Akwai hanyoyi da dama da zaku yi haka. Duba wannan hanya ce mai sauki da zaku bi. Ga wasu karin hanya.
  4. A shafin mukaƙar, danna Edit sannan ku sanya hoton da aka zaba a Step 3, tare da sanya takaitaccen bayani a harshen wikipedia. Ku duba yadda hoton ya zauna a "Preview" sannan kuyi gyaran da kuke so. Sai ku danna "Publish changes".
  5. Zaku iya shiga ta kirkiran sabbin mukalar tare da ingattattun hotuna.
  6. Please be mindful of the image syntax! If you are going to add images to the infoboxes in articles, the syntax is a lot easier — just the filename, so rather than [[File:Obamas at church on Inauguration Day 2013.jpg|thumb|The Obamas worship at [[African Methodist Episcopal Church]] in Washington, D.C., January 2013]] simply Obamas at church on Inauguration Day 2013.jpg.

Here, the caption is The Obamas worship at African Methodist Episcopal Church.

If you are going to add images to the infoboxes in articles, add them to the correct position as shown below.

| image = Obamas at church on Inauguration Day 2013.jpg

| caption = The Obamas worship at African Methodist Episcopal Church

Ka'idojin gasa


Dole ayi amfani da hotunayen daga tsakanin 1 ga watan Yuli zuwa 31 ga watan Augusta 2020.

Ba'a kayyade iya adadin fayilolin da mutum zai iya sanyawa ba. Akwai, koda yake, rukunan kyautuka daban-daban (duba kasa).

Dole a wallafa hoto karkashin license ta kyauta ko karkashin public domain. Licenses din da kenan sune, CC-BY-SA 4.0, CC-BY 4.0, CC0 1.0.

Masu shiga gasar sai sun kasance sunyi rijistan account akan kowa ce Wikimedia project. Shiga akwati ko Kirkira akwati a Wikipedia (Zaku iya kirkiran account a kowace harshe ta Wikipedia, dan amfani a taku WP da sauran dukkanin Wikimedia projects). Jerin dukkanin harsunan Wikipedia za'a iya samun su a nan.

Sunan hoton da bayaninsa dole ya dace kuma y fayyace mukalar a zahiri.

  1. The image caption and description must be clear and be suitable for the article.
  2. All image additions must include a caption that describes what the image is of.
  3. Images should be placed where relevant in the article.
  4. Do not add photos to articles in a language you do not speak fluently. Users who repeatedly add captionless images, irrelevant images, etc. may be disqualified.

Masu shiga gasar sai sun rika samya hashtag #WPWP acikin Edit summary na kowace mukala da suka inganta da hoto. Misali: " image #WPWP"

Ya kuke son shiga #WPWP?

Wannan sashin ansa shi ne dan yayi daidai da iya kokarin kasancewar ka a WPWP. Danna maballin dake kasa da ku ga yadda yake wurin shiga gasar.

Lokacin gasar

Gasar WPWP ta duk shekara ce.

  • Fara sanyawa: 1 ga watan Yuli, 2020 00:01 (UTC)
  • Karshen sanyawa: 31 ga watan Augusta, 2020 23:59 (UTC)
  • Bayyana sakamako: 30 ga watan Satumba, 2020

Rukunin kyautukan kasa-da-kasa

Sakamakon Kyauta na wanda yafi kowa yawan sanya hoto a mukalolin Wikipedia

  1. Kyauta ta ɗaya: US$1000
  2. Kyauta ta biyu: US$700
  3. Kyauta ta ukku: US$500

Kyautukan wadanda su kayi nasara a gasar tare da zama mafi sanyawa da inganta shafukan WIkipedia da sauti

  • US$200

Kyautukan wadanda su kayi nasara a gasar tare da zama mafi sanyawa da inganta shafukan Wikipedia da vidiyo

  • US$200

Kyautukan wadanda su kayi nasara a gasar tare da zama mafi sanyawa da inganta shafukan Wikipedia da hoto

  • US$200

Kyautukan wadanda suka zama mafi sanyawa da inganta shafukan wikipedia da hotuna daga rukunin

Wiki Loves Folklores Prizes

The Wiki Loves Folklore is offering prizes for users with the most Wiki Loves Folklore image usage on any language Wikipedia. For more information about the Wiki Loves Folklore category of prizes, see here and click here to visit the English Wikipedia page.