Zomo
Appearance
(an turo daga zomo)
Zomo Zomo Rabbit (help·info) Dabba ne mai rayuwa yawanci a daji yana da kuma dogayen kunnuwa kuma yana da masifar gudu kuma mafi akasari suna gina rami ne nanne gidan su. [1]
Misalai
[gyarawa]- Wasu mafarauta sun kama zomo
Karin magana
[gyarawa]- Karen bana shi ke maganin zomon bana.
- Sarautar Allah kare a bakin zomo.
- Zomo ba ya kamuwa daga zaune.
- Banza ba ta kai zomo kasuwa.
- Ba ni na kashe zomon ba, rataya aka ba ni.
- Zomo baya hushi da makashinsa, sai dai maratayinsa.
- Kowa ya ci zomo ya ci gudu.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.