Jump to content

yau

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

yau sunane daga cikin sunayen ranaku, wacce ake ciki.

Misali

[gyarawa]
  • Fatima tazo gidanku yau

fassara

Turanci: today
Larabci: اليوم

Yau suna ne na yanka wanda ake kiran mutun dashi

Misali

[gyarawa]
  • Suna na Yau