Jump to content

yare

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

yare shine harshen da wata ƙabila ke magana dashi da nufin sadarwa tsakaninsu.

Misali

[gyarawa]
  • Shugaban kasar Nijeriya bejin yare Faransa
  • Yaren mutanen Poland yanada wahala.

Manazarta

[gyarawa]