naja
Appearance
Hausa
[gyarawa]naja Suna ne na yanka a kasar hausa cikakken sunan shine naja'atu Naja Kalmace dake nuni da cewa idan akace ka jah abu kamar igiya se wani yace rikemin ka jah, amsar da zaka bada itace naja maka
naja Suna ne na yanka a kasar hausa cikakken sunan shine naja'atu Naja Kalmace dake nuni da cewa idan akace ka jah abu kamar igiya se wani yace rikemin ka jah, amsar da zaka bada itace naja maka