kunne
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kunne Kunne (help·info) Ɗaya ne daga cikin bangarorin sassan jiki na mutane da dabbobi, wanda da shi ne ake jin magana
Misali
[gyarawa]- An huda mata kunne
- Kunnen shi na ciwo
Noun
[gyarawa]kûnnē m, pl. kunnuwa
Pronunciation
[gyarawa]Derived terms
[gyarawa]Translations
[gyarawa]English: ear
French: oreille f
German: Ohr n
Katafanci: fufwuo
Karin Magana
[gyarawa]- Idan kunne ya ji, to gangar jiki ta tsira.
- In kunne ya ji muguwar magana wuya ya tsere.
- Kadan kunne ya ji magana, wuya ya tsere yanka.
- Kunne ya girmi kaka.
<z>