Jump to content

baki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]
  1. baki m, pl. bakuna dake gaban fuska wanda kuma ake amfani da shi wajen magana kuma kafar ci da sha ga 'yan-adam.harma da dabbobi [1]

Baƙi Mutane da suka zo wani wuri inda baba shine Garin su

  1. Baƙi yana nufin harafin da ba wasali ba. wato haruffan da bazasu iya gina kalma ba sai da wasali.

Furuci

[gyarawa]

Asalin Kalma

[gyarawa]

Bak

Kalmomi masu alaka

[gyarawa]
  • harshe
  • hakori
  • miyau.
  • Handa
  • Ganda

Fassara (1)

[gyarawa]

Turanci (English): mouth.[2]

Faransanci (French): bouche f.[3]

Jamusanci (German): Mund m.[4]

Fassara (2)

[gyarawa]

Turanci (English): Consonant

Faransanci (French): consonne.[5]

Jamusanci (German): Konsonant.[6]

Larabci (Arabic): حرف ساكن.[7]

Karin magana

[gyarawa]
  • Abin da baki ya ɗaura hannu ba shi kwancewa.
  • Kowa ya ci albasa bakinsa zai yi wari.
  • Baki shi ke yanka wuya.
  • Inda baki ya karkata nan yawu ke zuba.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 111. ISBN 9789781601157.
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 111. ISBN 9789781601157.
  3. "mouth - French translation – Linguee". Linguee.com. Retrieved 2021-12-11.
  4. "How to say mouth in German". WordHippo. Retrieved 2021-12-11.
  5. "Consonants". www.cliffsnotes.com. Retrieved 2021-12-11.
  6. "CONSONANT - Translation in German - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-11.
  7. "CONSONANT - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-11.