Walet
Appearance
Hausa
[gyarawa]walet Ɗan abu da ake zagewa domin sanya kuɗi a ciki dai dai sanyawa a aljihu.[1]
- Suna jam.Zabirai
Misalai
[gyarawa]- Kuɗi a cikin zabira.
- Ta sanya fasfot ɗinta a zabira.
- zan siya walet domin sanya kuɗi.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,206