Rawani
Appearance
Rawani Rawani (help·info) Da Turanci (Turban) Wato kan mutun da hula ko ba hula da aka zagaye da kaya a matsayin ado.[1] Suna jam'i. Rawuna
Misalai
[gyarawa]- Sarki da rawani masu kunnuwa.
- Liman ya sha rawani.
Misalai
[gyarawa]- Girman kai rawani tsiya.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,197