Jump to content

Mura

Daga Wiktionary

Mura About this soundMura  Cuta da ake kamuwa da ita da ke toshe gamsai da kumbura hanyoyin numfashi da ke hanci da maƙwogwaro, tare da atishawa da sauransu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Mura tayi mun kamu mai tsanani
  • Ki sha ruwan zafi da citta don samun waraka daga mura

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): Cold

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31