Jump to content

Kato

Daga Wiktionary

Kato shi ne abinda yake da girma sosai. A turance kuma ana kiran shi da Big.

Misali

[gyarawa]
  • Wannan gidan kato ne.