Jump to content

Fassara

Daga Wiktionary

Fassara shine juya kalma ko jimla daga wani yare zuwa wani.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Malan Musa ya fassara Ƙur'ani zuwa harshen hausa

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Translate

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,194