Jump to content

Ado

Daga Wiktionary
Adon fuska

Ado Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin kwalliya ko saka kaya masu kyau.

Ado Ado suna ne na mutanen kasar hausa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Dokin Sarki yasha Ado
  • Amarya tasha ado.

Manazarta

[gyarawa]