Jump to content

Zina Saro-Wiwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zina Saro-Wiwa
Rayuwa
Cikakken suna Zina Saro-Wiwa
Haihuwa Port Harcourt, 1976 (48/49 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Najeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Ken Saro-Wiwa
Karatu
Makaranta University of Bristol (en) Fassara
Roedean School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a darakta, mai gabatarwa a talabijin, mai tsare-tsaren gidan talabijin, mai kwasan bidiyo, filmmaker (en) Fassara da video artist (en) Fassara
Wurin aiki Landan da Brooklyn (mul) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm1785475
zinasarowiwa.org da zinasarowiwa.com

Zino Saro-Wiwa Tsohuwar 'yar jarida ce ta BBC, aikinta na fasaha ya samo asali ne daga sha'awarta ta sauya yadda duniya ke kallon Afirka ta amfani da fina-finai, fasaha, da abinci. Ayyukanta sun hada da Sabon Kitchen na Yammacin Afirka, aikin da Saro-Wiwa ke sake tunanin abincin Yammacin Afirka. Kowace liyafa kuma tana dauke da shirye-shiryen fasahar bidiyo na Afirka da karamar lacca.

[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.