Jump to content

Zambiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zambiya
Republic of Zambia (en)
Flag of Zambia (en) Coat of arms of Zambia (en)
Flag of Zambia (en) Fassara Coat of arms of Zambia (en) Fassara

Take Stand and Sing of Zambia, Proud and Free (en) Fassara

Kirari «One Zambia, One Nation»
«Една Замбия, една нация»
«Una Zàmbia, una nació»
«Un Sambia, Un Genedl»
Wuri
Map
 14°S 28°E / 14°S 28°E / -14; 28

Babban birni Lusaka
Yawan mutane
Faɗi 19,610,769 (2022)
• Yawan mutane 26.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Tsakiya, Kudancin Afirka da Gabashin Afirka
Yawan fili 752,618 km²
Wuri mafi tsayi Mafinga Central (en) Fassara (2,339 m)
Wuri mafi ƙasa Kogin Zambezi (329 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Northern Rhodesia (en) Fassara
Ƙirƙira 24 Oktoba 1964
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati presidential system (en) Fassara da representative democracy (en) Fassara
Majalisar zartarwa Cabinet of Zambia (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• Shugaban kasar Zambia Hakainde Hichilema (24 ga Augusta, 2021)
• Shugaban kasar Zambia Edgar Lungu (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 22,147,649,569 $ (2021)
Kuɗi Zambia kwacha
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .zm (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 260
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara, 911 (en) Fassara, *#06#, 991 (en) Fassara, 992 (en) Fassara da 993 (en) Fassara
Lambar ƙasa ZM
Wasu abun

Yanar gizo statehouse.gov.zm
Zambiya
Hakainde Hichilema shugaba na yanzu
giwaye a zambiya
hippo a zambia
Kogo a zambia
zambiya

Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da take Gabashien Afirka.[1] Zambiya, tana da iyaka da Democradiyyan kongo da ga Arewa, sai koma Tanzaniya da ga Arewa maso yamma, sai malawiy da ga Gabashin, Mozambique da ga kudau maso gabas, Zimbabwe da Botswana daga kudu, Namibiya. da ga kudu maso yamma, sai koma angola da ga yamma. Babban birnin Zambiya shiene Lusaka, da yaran Turanci capital city of Zambia is Lusaka, Zambiya, tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 752,618. Zambiya tana da yawan jama'a kimanin 16,591,390, bisa ga jimillar shekara ta 2016Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekara ta 2015. Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga shekara ta 2015.

iyakar Zimbabwe da Zambia
manuniyar zambia
wasu tsaffin gine-gine masu tarihi a zambiya

Zambiya ta samu ƴancin kanta a shekara ta alif 1964, daga Kasar Birtaniya.

Kasuwanci a zambiya
kasuwannin zambiya

Fannin tsarotsaro

[gyara sashe | gyara masomin]
Ginin Manjo a zambia

Kimiya da Fasaha

[gyara sashe | gyara masomin]
hanyoyin mota
hanyoyin mota a zambiya

Sifirin Jirgin Sama

[gyara sashe | gyara masomin]

Sifirin Jirgin Kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
al'adu a zambia


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe