Yankunan Najeriya
Appearance
Yankunan Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | administrative territorial entity of a single country (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Najeriya kasa ce ta tarayya mai jihohi talatin da shida da babban birnin tarayya daya, wadda ta kasu zuwa kananan hukumomi 774 (LGAs) gaba daya.
Ana kiran Najeriya da cewa itace Babbar ƙasar Afrika.Samfuri:Nigeria states map