Jump to content

Tunis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tunis
تونس (ar)


Wuri
Map
 36°48′03″N 10°10′48″E / 36.8008°N 10.18°E / 36.8008; 10.18
ƘasaTunisiya
Governorate of Tunisia (en) FassaraTunis Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 602,560 (2022)
• Yawan mutane 2,833.84 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 212,630,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake of Tunis (en) Fassara da Gulf of Tunis (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 4 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 1000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 71
Wasu abun

Yanar gizo commune-tunis.gov.tn
Tunis.

Tunis birni ne, da ke a ƙasar Tunisiya. Shi ne babban birnin ƙasar Tunisiya. Tunis ya na da yawan jama'a 2,643,695, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Tunis kafin karni na huɗu kafin haihuwar Annabi Isah (A.S).