Tumfafiya
Appearance
Tumfafiya | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Gentianales (en) |
Dangi | Apocynaceae (en) |
Tribe | Asclepiadeae (en) |
Genus | Calotropis (en) |
jinsi | Calotropis procera W.T.Aiton, 1811
|
General information | |
Tsatso | milkweed floss (en) |
Tumfafiya ko Tumfafiya wata itaciya ce mai madaidaicin tsawo wadda take fitowa a wasu kebantattun sassa a duniya irinsu nahiyar asiya da afrika.
Bincike
[gyara sashe | gyara masomin]kasar indiya ta gudanarda wani bincike inda ta tabbatar da cewa iccen/saiwa time a guys yana da matukar amfani gurin hada magunguna musamman na gargajiya/itatuwa ko kuma ace Herbal da yaren ingilishi.
Magani
[gyara sashe | gyara masomin]A kasar Hausa sukanyi magani da tumfafiya da yawa d;omin maganin;
Sannan mutanen da suna cin kwallon tinfafiya. Idan aka bude furenta akwai kwallo shi akeci, don a kasar hausa imani tana maganin mayu/maye.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Calotropis_procera
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-08-13. Retrieved 2021-08-13.