Tripura
Appearance
Tripura | |||||
---|---|---|---|---|---|
ত্রিপুরা (bn) Tripura (en) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Agartala (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,673,917 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 350.36 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 10,486 km² | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1972 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Tripura Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Tripura Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Tathagata Roy (en) (20 Mayu 2015) | ||||
• Chief Minister of Tripura (en) | Manik Saha (en) (15 Mayu 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC 05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-TR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tripura.gov.in |
Tripura jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 10,491.65 da yawan jama’a 3,671,032 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Agartala ne. Ramesh Bais shi ne gwamnan jihar. Jihar Tripura tana da iyaka da jihohin biyu (Assam and Mizoram a Gabas, da ƙasar ɗaya (Bangladesh a Arewa, Kudu da Yamma).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tripura
-
Jama'a na hada-hada a Tripura
-
Kogin Neermahal, Tripura
-
Tripura
-
Jama'ar yankin na gudanar da bukukuwa
-
Fadar Ujjayanta Tripura
-
Neermahal, Tripura
-
Sabon filin jirgin Sama na Kasa na Agartala, Tripura
-
Ginin Gudanarwa na Jami'ar Tripura
-
Tashar jirgin Kasa ta Udaipur, Jihar Tripura
-
Gadar Sama ta Agartala, Tripura