The Bridge (2017 fim)
Appearance
The Bridge (2017 fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin harshe |
Turanci Yarbanci Harshen, Ibo |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 118 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kunle Afolayan |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Kunle Afolayan |
External links | |
Specialized websites
|
The Bridge fim ne a shekara ta 2017 na Nijeriya shiryawa da umarni daga Kunle Afolayan.[1][2]
Makirci
[gyara sashe | gyara masomin]Wani basarake daga gidan sarauta ya yanke shawarar auren wata mace daga gida mai arziƙi amma iyayensu ba su yarda da dangantakarsu ba saboda bambancin kabilanci, sakamakon haka suka yi aure a asirce, hakan kuma ya sa abubuwa suka wargaje a rayuwarsu.[3][4][5]
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Chidinma a matsayin Stella Maxwell
- Demola Adedoyin a matsayin Obadore Adeyemi
- Kunle Afolayan a matsayin Jire
- Zack Orji a matsayin Dominic Maxwell
- Tina Mba a matsayin Mrs. Maxwell
- Prof. Ayo Akinwale a matsayin Obe Adeyemi
- Binta Ayo Mogaji a matsayin Olori Omolade
- Ken Erics a matsayin Augustine
- Peter Johnson a matsayin Pascal
- Akinruli Akinola a matsayin Arinze
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The Bridge | Netflix". www.netflix.com (in Turanci). Archived from the original on 2020-10-19. Retrieved 2019-11-03.
- ↑ nollywoodreinvented (2019-09-13). "The Bridge". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
- ↑ "5 things you should know about Kunle Afolayan's new movie". www.pulse.ng (in Turanci). 2017-11-07. Retrieved 2019-11-03.
- ↑ "Review- The Bridge (2017)". diaryofamovielover.blogspot.com. Retrieved 2019-11-03.
- ↑ "MM Review: 'The Bridge' Directed by Kunle Afolayan". MamaZeus (in Turanci). 2017-12-14. Archived from the original on 2020-03-05. Retrieved 2019-11-03.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- The Bridge on IMDb