Jump to content

Son Jong-hyun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Son Jong-hyun
Rayuwa
Haihuwa Boeun County (en) Fassara, 30 Nuwamba, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Koriya ta Kudu
Harshen uwa Korean (en) Fassara
Karatu
Makaranta Holy Cross College (en) Fassara
Harsuna Korean (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Louisville City FC (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Son Jong-hyun (an haife shi a ranar 30 ga watan Nuwambar shekarar 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Koriya ta Kudu da ya yi ritaya wanda ya buga wasan ƙarshe a matsayin dan wasan tsakiya na Louisville City na USL a shekarar 2016.

Son ya buga shekaru biyu na Kwallon ƙafa na kwaleji a Kwalejin Holy Cross (Indiana) tsakanin shekarar 2014 da shekara ta 2015, inda ya zira kwallaye 6 a wasanni 37, kuma ya taimaka 4.[1]

Son ya sanya hannu tare da ƙungiyar United Soccer League ta Louisville City a ranar 8 ga Fabrairu na shekarar 2016. [2]

  1. "Jonghyun Son - Holy Cross College".
  2. "LouCity Signs South Korean Youth Product, Jonghyun Son | Louisville City FC". Archived from the original on 2016-04-21. Retrieved 2016-04-07.