Jump to content

Shinkafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
tuwun shinkafa
gonar shinkafa
Fayil:Texas' First Rice Mill -- Beaumont,Texas.jpg
kanfanin gyaran shinkafa
Shukan shinkafa
shinkafa dafa duka da ganye
plates of jallof rice and fried rice and chicken.jpg
shinkafa bayan tanunah
shinkafa da mai
Shinkafa

Shinkafa hatsi ne kuma wani nau'in abinci ne wanda ya shahara a ko'ina na sassan duniya. Shinkafa ta zama babban abinci ne wanda ya zama na kowa da kowa da kuma kowanne jinsi na duniya, ana amfani da ita. Duk da yake akwai hanyoyi daban-daban na yadda mutane jinsi iri-iri dake duniya suke dafawa da sarrafa shinkafarsu. Don ci ko amfanin yau da kullum, amma dai ko wane jinsi ko ire-iren al'umma suna ta'ammali da shinkafa a dukkanin fadin duniya. Don kuwa shinkafa ta fi kowane nau'in abinci shahara a duniya.[1][2][3]

Nau'in shinkafa kala daban daban


.

Yadda ake Sarrafa Shinkafa.

[gyara sashe | gyara masomin]
Shinkafa da miya
zangarniyar shinkafa

Mafiya yawan mutane na sarrafata ne ta hanyar gyara bayan an ciro ta daga gona, an cire kobbenta, daga nan wasu na dafata da ruwa zalla sannan su ci da miya, anaci da mai da yaji, ana haɗata da wake a dafa, anayin dafa duka, wasu kuma na hada ta da wasu nau'in kayan abinci sannan su dafa su ci, mafiya yawan lokuta an fi sarrafa shinkafa da wake, musamman a nahiyar Afirka ta Yamma.[4][5]

Nau'in shinkafa.

[gyara sashe | gyara masomin]
Shinkafa dafa duka
gonar shinkafa bayan an yanketa
shinkafa gyararriya tas
shinkafa ta fitar da kai ta dosa ta isa yanka

Akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen sarrafa Shinkafa, hakan ya sa Hausawa ke da nau'in shinkafar Abinci kala-kala.

. Shinkafa da wake.

. Shinkafa da taliya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
shienkafa a cikin gona
  • Adamu, Abdalla Uba, 1956-, Adamu, Yusuf Muhammad., Jibril, Umar Faruk. Hausa home videos : technology, economy and society. Kano, Nigeria: Center for Hausa Cultural Studies. 2004. ISBN 978-36906-0-4.OCLC 61158034.
  • Abubakar Aliyu Mohammed. Cultural Torism. ISBN:978-978-087-937-2
  1. https://www.bbc.com/hausa/labarai-51375366
  2. https://www.rfi.fr/ha/najeriya/20191223-rufe-iyakokin-najeriya-ya-farfado-na-numan-shinkafa
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html
  4. https://cookpad.com/ng-ha/recipes/7750947-shinkafa-da-wake-da-mai-da-yaji-da-salak-da-tumatur
  5. https://www.rfi.fr/ha/afrika/20170701-noman-shinkafa-arewa-maso-gabashin-najeriya