Jump to content

Sarh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarh


Wuri
Map
 9°09′N 18°23′E / 9.15°N 18.38°E / 9.15; 18.38
Ƴantacciyar ƙasaCadi
Region of Chad (en) FassaraMoyen-Chari (yanki)
Department of Chad (en) FassaraBarh Köh (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 108,061 (2008)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 347 m
Sosthene Moguenara an haifeta a birnin Sarh
Taswirar kasar Chadi na nuna birnin a launin ruwan ɗorawa

Sarh (lafazi: /sar/ ; tsohon suna daga lokacin mulkin mallakan Faransa zuwa shekarar 1972 : Fort-Archambault, lafazi: /for-ashambo/) birni ne, da ke a ƙasar Cadi. Shi ne babban birnin yankin Moyen-Chari. Sarh yana da yawan jama'a 103,296, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Sarh kafin karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.

Fort Archambault-1924