Sabayevo
Appearance
Sabayevo | ||||
---|---|---|---|---|
Сабай (ba) Сабаево (ru) | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | |||
Republic of Russia (en) | Bashkortostan (en) | |||
Municipal district (en) | Buzdyaksky District (en) | |||
Rural settlement in Russia (en) | Sabayevsky selsoviet (en) | |||
Babban birnin |
Sabayevsky selsoviet (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 713 (2002) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 452716 | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 34773 | |||
OKTMO ID (en) | 80617431101 | |||
OKATO ID (en) | 80217831001 |
Sabayevo (Rashanci; Bashkir: Сабай, Sabay) wani yanki ne na karkara (a Sello) kuma cibiyar siyasa ta Sabayevsky Selsoviet, Gundumar Buzdyaksky, Bashkortostan, Rasha. Tana da kimanin jama'a da ya kai 732 ya zuwa shekara ta 2010.[1] Garin na da unguwanni guda goma.
Yanayin ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Sabayevo na da nisa kilomita 38 daga arewacin Buzdyak (cibiyar gudanarwa ta gundumar) ta titi. Stary Shigay itace karkara mafi kusa.[2]