Jump to content

Ramses Naguib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ramses Naguib
Rayuwa
Haihuwa 8 ga Yuni, 1921
ƙasa Misra
Mutuwa 4 ga Faburairu, 1977
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a jarumi, darakta da mai tsara fim
IMDb nm0619417
tambarin camera

Ramses Naguib=Ramsis Nagib (Larabci: رمسيس نجيب‎; 8 Yuni 1921- 4 ga Fabrairu 1977) ɗan wasan kwaikwayo ne na ƙasar Masar, kuma mai shirya fina-finai.[1][2][3][4] Ya auri fitacciyar jaruma Lobna Abdel Aziz Ya canza addininsa na Kirista zuwa Musulunci kamar yadda Lobna Abdel Aziz ta yi bayani. Ya aure ta, sa'an nan kuma ya sake ta ba tare da son ransa ba. Sun kasance suna son juna kuma suna rayuwa mai dadi tare kafin saki. Lobna ta karanta labarin sakinta a cikin jarida kafin a sake ta.[1][2][5][6]

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1.0 1.1 ""نكل بي لغيرته من نجاحي".. لبنى عبدالعزيز علمت خبر طلاقها من مانشيتات الجرائد". جريدة الدستور.
  2. 2.0 2.1 "الاقتصادية ترفض دعوى ورثة رمسيس نجيب لاستغلال 100 فيلم من أعماله". بوابة الأهرام (in Larabci). Retrieved 2020-08-05.
  3. "Remembering Egyptian actor Abdel-Moneim Ibrahim: The loyal companion - Film - Arts & Culture". Ahram Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-05.
  4. "رمسيس نجيب... كشاف النجوم". www.aljarida.com (in Larabci). Retrieved 2020-08-05.
  5. "Remembering Egyptian actor Abdel-Moneim Ibrahim: The loyal companion - Film - Arts & Culture". Ahram Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-05.
  6. "رمسيس نجيب... كشاف النجوم". www.aljarida.com (in Larabci). Retrieved 2020-08-05.