Jump to content

Rajshahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rajshahi
রাজশাহী (bn)


Wuri
Map
 24°22′N 88°36′E / 24.37°N 88.6°E / 24.37; 88.6
Ƴantacciyar ƙasaBangladash
Division of Bangladesh (en) FassaraRajshahi Division (en) Fassara
District of Bangladesh (en) FassaraRajshahi District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 448,087 (2011)
• Yawan mutane 4,634.74 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 96,680,000 m²
Altitude (en) Fassara 18 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1700
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 6000 da 6100
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC 06:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 0721

Rajshahi (da harshen Bengal: রাজশাহী) birni ne, da ke a ƙasar Bangladesh. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane miliyan ɗaya da dubu dari biyar. An gina birnin Rajshahi kafin karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.