Jump to content

Rabah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rabah

Wuri
Map
 13°07′N 5°31′E / 13.12°N 5.52°E / 13.12; 5.52
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,433 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Rabah ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tana da faɗin ƙasa kilomita 2,433 da yawan jama'a 149,165 a jimillar 2006.Lambar gidan waya na yankin ita ce 842.Rabah ita ce mahaifar Sir Ahmadu Bello Firaminista na farko a Arewacin Najeriya. Ya gaji mahaifinsa a matsayin shugaban gundumar Rabah a 1934.