Jump to content

Nufawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nufawa

Yankuna masu yawan jama'a
Najeriya
hoton sarauniyar nufawa

Nupawa Mutane ne dake da asali a Najeriya kuma harshen ne ake kira da Nupe, sunfi yawa a jihar Niger da wani bangaren jihar Kogi, Nasarawa da Abuja.

Yankin Nufawa a Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.