Jump to content

Kwarya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙwarya ɗauke da Nono
bafulatana ta ɗauko ƙwarya
Ludayi da kwarya

Kwarya wata abu ce da ake amfani da ita musamman a kasar Hausa. ana amfani da ita kamar wajen ɗiban ruwa.zuba abinci musamman fura da nono. Ƙwarya ana shuka ta ne. Akwai kuma ta icce. Kuma akan yi sulke da ita (wato kamun kifi).[1] Waɗannan wasu ƙorai ne da aka jerasu a ƙasa.

ƙorai waɗanda ba'a kankaresu ba a jere
  1. "Kidan kwarya da al'adar Anko a Najeriya". rfi hausa. Retrieved 27 September 2021.