Kumburi
Appearance
Kumburi | |
---|---|
Description (en) | |
Iri |
symptom (en) skin and integumentary tissue symptom (en) |
Identifier (en) | |
ICD-10 | R60.9 |
ICD-9 | 782.3 |
DiseasesDB | 9148 |
MedlinePlus | 003103 |
eMedicine | 003103 |
MeSH | D004487 |
Kumburi (Turanci: swelling)[1] wani yanayine da yake samuwa ajikin mutum ko fatar mutum ta dalilai da yawa , kaman bigewa, karaya a kashi, targade, buguwaa, fitowar kurji, da sauransu
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Blench, Roger. 2014. Ce Medical terminology and diseases. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.