Kogin Whangamomona
Appearance
Kogin Whangamomona | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 54 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 39°16′17″S 174°53′23″E / 39.2714°S 174.8897°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Stratford District (en) |
Protected area (en) | Whanganui National Park (en) |
River source (en) | Tahora Saddle (en) |
River mouth (en) | Whanganui River (en) |
Kogin Whangamōmona kogine dake Manawatū-Whanganui ne na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana gabaɗaya kudu maso gabas daga tushen sa kusa da Whangamōmona kafin ya juya gabas ya isa kogin Whanganui .
A cikin Yuli 2020,Sunan kogin a Hukumance gazetted da whangamomona kogin wanda yake yankin New Zealand na hukumar labaran kasa .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand