Jump to content

Kogin Makiki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Makiki
General information
Tsawo 20 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 44°38′S 171°09′E / 44.63°S 171.15°E / -44.63; 171.15
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Canterbury Region (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Pacific Ocean
Makikihi

Kogin Makikihi kogi ne dake yankin Kudancin Canterbury na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabas daga magudanar ruwa a cikin Hunters Hills 30 kilometres (19 mi) kudu maso yammacin Timaru, kuma ya ratsa ta cikin karamin garin Makikihi kafin ya isa Tekun Pasifik .

Ma'aikatar Al'adu da Tarihi na New Zealand ya ba da fassarar "rafin cicada" don Mākikihi.

  • Jerin koguna na New Zealand