Jump to content

Kofi Annan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kofi Annan
1. United Nations Envoy to Syria (en) Fassara

23 ga Faburairu, 2012 - 31 ga Augusta, 2012 - Lakhdar Brahimi (en) Fassara
7. United Nations Secretary-General (en) Fassara

1 ga Janairu, 1997 - 31 Disamba 2006
Boutros Boutros-Ghali (en) Fassara - Ban Ki-moon
Rayuwa
Haihuwa Kumasi, 8 ga Afirilu, 1938
ƙasa Ghana
Mutuwa Bern (en) Fassara, 18 ga Augusta, 2018
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (cuta)
Ƴan uwa
Mahaifi Henry Reginald Annan
Mahaifiya Rose Eshun
Abokiyar zama Titi Alakija (en) Fassara  (1965 -  1983)
Nane Annan (en) Fassara  (1984 -  18 ga Augusta, 2018)
Yara
Ahali Kobina Annan (en) Fassara da Efua Atta (en) Fassara
Karatu
Makaranta Sloan Fellows Program (en) Fassara
Massachusetts Institute of Technology (en) Fassara
University of Geneva (en) Fassara
Macalester College (en) Fassara
Mfantsipim School (en) Fassara
(1954 - 1957)
Kwame Nkrumah University of Science and Technology
(1958 - 1961)
Geneva Graduate Institute (en) Fassara
(1961 - 1962)
MIT Sloan School of Management (en) Fassara
(1971 - 1972)
Harsuna Turanci
Faransanci
Yaren Akan
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya, Mai tattala arziki da ɗan siyasa
Employers Majalisar Ɗinkin Duniya
Kyaututtuka
Mamba American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Imani
Addini Protestan bangaskiya
IMDb nm1108319
Kofi Annan

Kofi Atta Annan Ya kasance ɗan diplomasiyya nena ƙasar Ghana wanda ya taɓa zama Sakatare na bakwai na Majalisar Ɗinkin Duniya, daga watan Janairun shekara ta 1997, zuwa Disambar shekarar ta 2006.[1] An naɗa shi ɗan Majalisar Ɗinkin Duniya har ya kasance ya ɗauki lambar yabo ta ''Nobel Prize[2]'' a shekarar 2001. Shine wanda ya kafa shugaban ƙungiyar Kofi Annan, da shugaban ƙungiyar dattawan duniya, wanda ƙungiyar Nelson Mandela ta kafa.[3]

Annan ya kuma karanta economics a Macalester College, International Relation a graduate institute Geneva, da kuma management a MIT. Annan ya shiga ƙungiyar UN a shekarar 1962, yana wa ƙungiyar kuka da lafiya na duniya na Geneva.

HOTUNA.

  1. "General Assembly Appoints Kofi Annan of Ghana As Seventh Secretary-general" (Press release). United Nations. 17 December 1996. Retrieved 22 May 2020.
  2. "The Nobel Peace Prize 2001". Nobel Foundation. Archived from the original on 19 August 2018. Retrieved 19 August 2018.
  3. [1]