Jump to content

Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kwango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kwango
République démocratique du Congo (fr)
Flag of the Democratic Republic of the Congo (en) Arms of the Democratic Republic of the Congo (en)
Flag of the Democratic Republic of the Congo (en) Fassara Arms of the Democratic Republic of the Congo (en) Fassara


Kirari «Justice – Paix – Travail»
«Justice – Peace – Work»
«Справедливост - мир - труд»
«Cyfiawnder - Heddwch - Gwaith»
Official symbol (en) Fassara Okapia johnstoni (en) Fassara
Suna saboda Kogin Congo
Wuri
Map
 2°54′S 23°42′E / 2.9°S 23.7°E / -2.9; 23.7

Babban birni Kinshasa
Yawan mutane
Faɗi 105,789,731 (2023)
• Yawan mutane 45.12 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Tsakiya
Yawan fili 2,344,858 km²
• Ruwa 3.3 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Mount Stanley (en) Fassara (5,109 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Zaire (en) Fassara
Ƙirƙira 30 ga Yuni, 1960Republic of the Congo (Léopoldville) (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Majalisar zartarwa Government of the Democratic Republic of the Congo (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of the Democratic Republic of the Congo (en) Fassara
• President of the Democratic Republic of the Congo (en) Fassara Tshisekedi Tshilombo Felix (en) Fassara (24 ga Janairu, 2019)
• Prime Minister of the Democratic Republic of the Congo (en) Fassara Ilunga Ilunkamba Sylvestre (en) Fassara (7 Satumba 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 55,350,968,593 $ (2021)
Kuɗi Congo Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .cd (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 243
Lambar taimakon gaggawa 113 (en) Fassara, 114 (en) Fassara da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasa CD
Tutar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
taswirar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
rafin kashiemin a kwagon

Ƙasar Kwangosunan ta jamhuriyar Kwango, tun kafin zamanin mulkin mallaka, to amma bayan da Turawan mulkin mallaka, suka mamaye kasar sai suka sa mata suna, Jamhuriyar dimokuradiyyar Kwango, a ranar 1, ga watan Agustan, shekara ta 1964, kuma an yi haka ne da nufin banbance ta da makwafciyarta wadda ita ma sunanta jamhuriyar Kwango.

Jamhuriyar domokaradiyar kwango

Mobutu Sese Seko shine tsohon shugabar kasar na kwango.daga bisani kuma Zayar ta karfi Mulkin,Yadda aka yi ta samu tsohon sunanta na Zayar kuwa ya faru ne a ranar 27 ga watan Oktoban shekara ta 1971, a zamanin mulkin tsohon shugaba Mabutu Sese Seko. Kuma sunan ya samo asali ne daga yadda al'ummar ƙasar Potigal suke kiran kogin kwango da suna nzere ko nzadi, wato ma'ana "Kogi mai haɗiye sauran koguna." To amma bayan da aka gudanar da Yakin Kwango na farko, wanda yai sanadiyyar hambarar da gwamnatin Mobutu a shekara ta 1997, an sake mayar wa da ƙasar sunanta na zamanin Turawan mulki, wato jamhuriyar dimokuradiyyar Kwango.

Ita dai jamhuriyar dimokuradiyyar Kwango, kasar Faransa ce tai mata mulkin mallaka, kuma ta kansance ne a yankin tsakiyar Afirka.

Shugaba Denis Sassou Nguesso, na jamahuriyar Kwango Babbar hanyar da ake iya rarrabe kasashen kwangon guda biyu ita ce, ita wannan kwangon da muke batu akai a kodayaushe ana ambatonta ne da jamhuriyar dimokuradiyyar Kwango, ko a ce DR Kwango, ko DRC, ko RDC, ko kuma a kira ta da Kwango-Kinshasa, wato a jingina mata sunan babban birninta na Kinshasa. Sabanin daya Kwango din da ake mata laƙabi da Kwango-Brazzaville.

Shi dai wannan suna "Kwango" Suna ne na "Kogin Kwango", har ilayauk kuma, akan kira shi da Kogin Zayar (Kuma sunan ya samo asali ne daga sunan wata ƙabilar da ake kira Bakongo). Jamhuriyar dimokuradiyyar Kwango dai, kasa ce da ta sha amsa sunaye da dama a tarihi, inda kuma akan ce mata 'yantacciyar ƙasar Kwango, ko Kwangon Beljiyom, ko Kwango-Kinshasa, ko kuma Zayar.

Duk da cewa ƙasar ta jamhuriyar dimokuradiyyar ta kasance ne a yankin tsakiyar Afirka, to amma fa ta fuskar harkokin tattalin arziƙi da kuma bangaranci, ta alakanta kanta ne da kasashen Kudancin Afirka kasancewar ita memba ce a kungiyar bunkasa kasashen Kudancin Afirka wato (SADC).

Iyaka da mutane

[gyara sashe | gyara masomin]
Jamhuriyar domokaradiyar kwango ta kasance ƙasa mai karamcin tattalin arziki a wani lokaci

ƙasar Kango Ita ce ƙasa ta uku a girman taswira a nahiyar Afirka. Sannan kuma kamar yadda kiyasin Majalisar dinkin Duniya ya nunar, kasar na da yawan al'umma kimanin miliyan 66,020,000 wanda hakan ya ba ta iko zama ƙasa ta 19 a jerin kasashe mafiya yawan al'umma a duniya, kuma ta huɗu a yawan al'umma a Afirka, amma kuma a rukunin kasashen da suke magana da harshen faransanci a duniya ita ce kasa ta farko a yawan al'umma. Kasar ta yi iyaka da kasashe tara su ne kamar haka:-



Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe