Hamidu Baba Braimah
Hamidu Baba Braimah | |||||
---|---|---|---|---|---|
7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Salaga South Constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 1993 - 6 ga Janairu, 1997 District: Salaga South Constituency (en) Election: 1992 Ghanaian parliamentary election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Salaga (en) , 6 ga Augusta, 1953 | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Mutuwa | 27 ga Augusta, 2009 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Fasaha ta Kumasi diploma (en) : accounting (en) Ghana Senior High School, Koforidua (en) GCE Ordinary Level (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da accountant (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci |
Hamidu Baba Braimah (an haife shi a ranar 6 ga watan Agusta shekara ta 1953) ɗan siyasan Ghana ne kuma memba a majalisar dokoki ta farko da ta biyu a Jamhuriya ta huɗu mai wakiltar Mazabar Salaga a cikin Arewacin Ghana.[1][2]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Baba a ranar 6 ga watan Agusta shekara ta 1953 a Salaga da ke Arewacin Ghana. Ya halarci kwalejin Kumasi Polytechnic kuma ya sami difloma GCE Ordinary Level a Accounting.[3]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An fara zabar Baba a matsayin dan majalisa a tikitin National Democratic Congress na Salaga Constutuency a yankin arewacin Ghana a lokacin zabukan Ghana na shekara ta 1992.[4][5] An sake zabensa zuwa majalisa ta biyu ta jamhuriya ta hudu.[6] Ya samu kuri’u 14,091 daga cikin kuri’u 26,171 da aka kada wanda ke wakiltar 37.60% a kan abokin hamayyarsa Maha Rapheal Suleman wanda ya samu kuri’u 11,572 da Abdlia Issah wanda ya samu kuri’u 508.[7] Boniface Abibakar Saddiqui ne ya kayar da shi a shekarar 2000 wanda ya samu kuri’u 9,620 mai wakiltar kashi 40.10% a kan Baba wanda ya samu kuri’u 7,799 mai wakiltar 32.50%.[8]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Baya ga kasancewa ɗan siyasa, Baba ya kasance Akawu.[9]
Rayuwar mutum
[gyara sashe | gyara masomin]Baba ya kasance musulmi. Ya yi aure da yara 5,[10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ghanaian Parliamentary Register (1992–1996)
- ↑ "Northern Region". www.ghanareview.com. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ Ghanaian Parliamentary Register (1992–1996)
- ↑ "The Election Bureau". Citinewsroom - Comprehensive News in Ghana. Retrieved 17 February 2021.
- ↑ Ghanaian Parliamentary Register (1992–1996)
- ↑ FM, Peace. "Ghana Election 1996 Results - Salaga South Constituency". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 17 February 2021.
- ↑ FM, Peace. "Parliament – Salaga South Constituency Election 1996 Results". Ghana Elections – Peace FM. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ FM, Peace. "Parliament – Salaga South Constituency Election 2000 Results". Ghana Elections – Peace FM. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ Ghanaian Parliamentary Register (1992–1996)
- ↑ Ghanaian Parliamentary Register (1992–1996)